검색어: restrained (영어 - 하우사어)

인적 기여

전문 번역가, 번역 회사, 웹 페이지 및 자유롭게 사용할 수 있는 번역 저장소 등을 활용합니다.

번역 추가

영어

하우사어

정보

영어

but we kept them restrained.

하우사어

kuma mun kasance mãsu tsaro a gare su.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and none of you could have restrained us from him.

하우사어

kuma daga cikinku bãbu wasu mãsu iya kãre (azãbarmu) daga gare shi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

they restrained not one another from the wickedness they did.

하우사어

sun kasance bã su hana juna daga abin ƙi, wanda suka aikata.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

houris (beautiful, fair females) restrained in pavilions;

하우사어

mãsu farin idãnu da baƙinsu waɗanda aka tsare a cikin haimõmi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and there will be with them maidens of restrained glances, of a like age.

하우사어

kuma a wurinsu akwai mãtan aure mãsu gajarta ganinsu ga mazansu, tsãrar jũna.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and as for him who dreaded standing before his lord, and restrained his soul from lust,

하우사어

kuma, amma wanda ya ji tsõron tsayi a gaba ga ubangijinsa, kuma ya kange kansa daga son rai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and with them will be maidens, of restrained glances with big [beautiful] eyes,

하우사어

kuma a wurinsu, akwai mãtan aure mãsu taƙaita kallonsu, mãsu manyan idãnu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

in them are maidens of restrained glances, whom no human has touched before, nor jinn.

하우사어

a cikinsu akwai mãtã mãsu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

companions restrained (as to their glances), in (goodly) pavilions;-

하우사어

mãsu farin idãnu da baƙinsu waɗanda aka tsare a cikin haimõmi.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

however, those who had feared their lord and restrained their souls from acting according to its desires.

하우사어

kuma, amma wanda ya ji tsõron tsayi a gaba ga ubangijinsa, kuma ya kange kansa daga son rai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

but as for him who feared standing before his lord, and restrained himself from impure evil desires, and lusts.

하우사어

kuma, amma wanda ya ji tsõron tsayi a gaba ga ubangijinsa, kuma ya kange kansa daga son rai.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

in them shall be those who restrained their eyes; before them neither man nor jinni shall have touched them.

하우사어

a cikinsu akwai mãtã mãsu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and on the day when the enemies of allah are herded towards the fire, the earlier groups will be restrained till the latter join them.

하우사어

kuma rãnar da ake tãra maƙiyan allah zuwa wutã, to, sũ anã kakkange su.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and it is he who has restrained their hands from you and your hands from them in the midst of makka, after that he gave you the victory over them.

하우사어

kuma shĩ ne ya kange hannayensu daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin makka, bãyan ya rinjãyar da ku a kansu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

he it is who restrained their hands from you, and your hands from them in the valley of makkah, even though he had made you victorious against them.

하우사어

kuma shĩ ne ya kange hannayensu daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin makka, bãyan ya rinjãyar da ku a kansu.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

to each--these and those--we extend of the bestowment of thy lord; and the bestowment of thy lord is never restrained.

하우사어

dukkansu munã taimakon waɗannan da waɗancan daga kyautar ubangijinka, kuma kyautar ubangijinka ba ta kasance hananna ba.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

allah has promised that you take many spoils. he has hastened this to you, and restrained the hands of people from you so that he makes it a sign to the believers and to guide you on a straight path.

하우사어

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan. kuma ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and among the devils, were those who dived (in water) for him and did works other than this; and we had kept them restrained.

하우사어

kuma daga shaiɗannu (mun hõre) wanda ke nutso sabõda shi. kuma sunã yin wani aiki baicin wancan.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

and he it is who restrained their hands from you and your hands from them, in the vale of makka so, after he had made you superior to them; and allah is of that which ye work ever a beholder.

하우사어

kuma shĩ ne ya kange hannayensu daga gare ku, kuma da hannayenku daga gare su, a cikin makka, bãyan ya rinjãyar da ku a kansu. kuma allah ya kasance mai gani ga abin da kuke aikatãwa.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

영어

allah has promised you abundant spoils that you will capture, and he has hastened for you this, and he has restrained the hands of men from you, that it may be a sign for the believers, and that he may guide you to a straight path.

하우사어

kuma allah yã yi muku wa'adin waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa, waɗanda zã ku karɓo su, kuma ya gaggauta muku wannan. kuma ya kange hannãyen mutãne daga gare ku, kuma dõmin ta kasance wata ãyã ce ga mũminai, kuma yã shiryar da ku ga hanya madaidaiciya.

마지막 업데이트: 2014-07-03
사용 빈도: 1
품질:

인적 기여로
8,932,449,031 더 나은 번역을 얻을 수 있습니다

사용자가 도움을 필요로 합니다:



당사는 사용자 경험을 향상시키기 위해 쿠키를 사용합니다. 귀하께서 본 사이트를 계속 방문하시는 것은 당사의 쿠키 사용에 동의하시는 것으로 간주됩니다. 자세히 보기. 확인