Via de voorbeelden van menselijke vertaling trachten te leren vertalen.
Van: Machinevertaling
Stel een betere vertaling voor
Kwaliteit:
Van professionele vertalers, bedrijven, webpagina's en gratis beschikbare vertaalbronnen.
or anything that you think is harder to be brought to life."
"kõ kuwa wata halitta daga abin da yake da girma a cikin ƙirazanku."
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
will our forefathers also be brought to life again?"
"ashe kõ da ubanninmu na farko?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
you can see among them many allying themselves with the infidels.
kana ganin mãsu yawa daga gare su, sunã jiɓintar waɗanda suka kãfirta.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
i swear by all that you can see,
to, ba sai nã yi rantsuwa da abin da kuke iya gani ba,
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
to the world you are a father but to our family you are the world.. fbfreestatus.blogapotreom
to the world you are a father but to our family you are the world.. fbfreestatus.blogapotreom
Laatste Update: 2023-06-18
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
but nay, i swear by all that you can see
to, ba sai nã yi rantsuwa da abin da kuke iya gani ba,
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
they have said, "how can we be brought to life again after we have been lost in the earth?"
kuma suka ce: "shin, idan mun ɓace a cikin ƙasã, shin, lalle mu, tabbas ne munã zama a cikin wata halitta sãbuwa?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
when our clear messages are read out to them you can see denial on the faces of unbelievers.
kuma idan anã karanta ãyõyinmu bayyanannu a kansu kanã sanin abin ƙyãma a cikin fuskõkin waɗanda suka kãfirta sunã kusa su yi danƙa ga waɗanda ke karãtun ayõyinmu a kansu.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
he will say, "my lord, why have you brought me back to life blind; before i could see?"
ya ce: "ya ubangiji! don me ka tãyar da ni makãho alhãli kuwa nã kasance mai gani?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
i was born with peace and i shall die and be brought to life again with peace."
"kuma aminci ya tabbata a gare ni a rãnar da aka haife ni da rãnar da nake mutũwa da rãnar da ake tãyar da ni inã mai rai."
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
as you can see, i give each of you a certain amount of grain; i am a polite host.
ba ku gani ba cẽwa lalle ne nĩ, inã cika ma'auni, kuma nĩ ne mafi alhẽrin mãsu saukarwa?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
god is the one who raised the heavens without a pillar as you can see.
allah shi ne wanda ya ɗaukaka sammai, bã da ginshiƙai ba waɗanda kuke ganin su.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
and now you can see many of them taking the unbelievers (instead of the believers) for their allies.
kana ganin mãsu yawa daga gare su, sunã jiɓintar waɗanda suka kãfirta.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
it is he who has created seven heavens, one above the other. you can see no flaw in the creation of the beneficent god.
shi ne wanda ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan jũna, bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (allah) mai rahama.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
this will be the recompense for their disbelief of our revelations and for their saying, "shall we be brought to life again after becoming bones and dust?"
wancan ne sãkamakonsu sabõda lalle sũ, sun kãfirta da ãyõ yinmu, kuma suka ce: "shin idan muka kasance ƙasũsuwa da nĩƙaƙƙun gaɓũɓuwa, shin lalle mũ, haƙĩ ka, waɗanda ake tãyarwa ne a cikin wata halitta sãbuwa?"
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
Waarschuwing: Bevat onzichtbare HTML-opmaak
do you not see that god moves the clouds gently, brings them together, piles them up, and then you can see the rain coming from them.
ashe, ba ka ganĩ ba, lalle ne allah yanã kõra girgije, sa'an nan kuma ya haɗa a tsakãninsa sa'an nan kuma ya sanya shi mai hauhawar jũna?
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
and if you brought to those who were given the scripture every sign, they would not follow your qiblah. nor will you be a follower of their qiblah.
kuma hakĩka, idan ka je wawaɗanda aka bai wa littafi da dukan ãyã, bã zã su bi alƙiblarka ba, kuma kai ba ka zama mai bin alƙiblarsu ba, kuma sãshensu bã mai bin alƙiblar sãshe ba ne.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
it is allah who looses the winds that stir the clouds. he spreads them as he will in heaven and disperses them, so that you can see the rain falling from their midst.
allah ne wanda ke aika iskõki, sai su mõtsar da girgije, sa'an nan ya shimfiɗa shi a cikin sama yadda yake so, kuma ya sanya shi wani ɓaɓɓake, sa'an nan ka ga ruwa na fita daga tsakãninsa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
it is god who raised the skies without support, as you can see, then assumed his throne, and enthralled the sun and the moon (so that) each runs to a predetermined course.
allah shi ne wanda ya ɗaukaka sammai, bã da ginshiƙai ba waɗanda kuke ganin su. sa'an nan kuma ya daidaita a kan al'arshi, kuma ya hõre rãnã da watã, kõwane yanã gudãna zuwa ga ajali ambatacce.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit:
it is god who sends the winds to raise the clouds. he spreads them in the sky as he wants, then he intensifies them, and then you can see the rain coming down from the cloud.
allah ne wanda ke aika iskõki, sai su mõtsar da girgije, sa'an nan ya shimfiɗa shi a cikin sama yadda yake so, kuma ya sanya shi wani ɓaɓɓake, sa'an nan ka ga ruwa na fita daga tsakãninsa.
Laatste Update: 2014-07-03
Gebruiksfrequentie: 1
Kwaliteit: