Обучается переводу с помощью примеров, переведенных людьми.
Добавлены профессиональными переводчиками и компаниями и на основе веб-страниц и открытых баз переводов.
kai kuma kã shagala ga barinsa!
from him thou art distracted.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
sai suka jũya ga barinsa, sunã mãsu jũyãwa da bãya.
all the people turned away from him
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
kuma dã an mayar da su, lalle dã sun kõma ga abin da aka hana su daga barinsa.
and even if they were sent back, they would revert to what they were forbidden.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
ku yi ɗã'a ga allah da manzonsa, kuma kada ku jũya daga barinsa, alhãli kunã ji.
obey allah and his apostle, and do not turn away from him while you hear [him].
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
kuma dã an mayar da su, lalle dã sun kõma ga abin da aka hana su daga barinsa. kuma lalle ne sũ, haƙĩƙa, maƙaryata ne.
and even if they were returned, they would return to that which they were forbidden; and indeed, they are liars.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! ku yi ɗã'a ga allah da manzonsa, kuma kada ku jũya daga barinsa, alhãli kunã ji.
believers, obey allah and his messenger, and do not turn away from him when you are hearing.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество:
Ã'aha, abin da suka kasance suna ɓõyẽwa, daga gabãni, ya bayyana a gare su. kuma dã an mayar da su, lalle dã sun kõma ga abin da aka hana su daga barinsa.
in fact it has become clear to them what they used to hide before; and were they to be sent back, they would commit the same which they were forbidden to, and undoubtedly they are liars.
Последнее обновление: 2014-07-03
Частота использования: 1
Качество: