Şunu aradınız:: unjustly (İngilizce - Hausa)

Bilgisayar çevirisi

İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.

English

Hausa

Bilgi

English

unjustly

Hausa

 

Kimden: Makine Çevirisi
Daha iyi bir çeviri öner
Kalite:

İnsan katkıları

Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.

Çeviri ekle

İngilizce

Hausa

Bilgi

İngilizce

you will not be treated the slightest bit unjustly.

Hausa

kuma bã a zãluntar ku da sĩlĩlin hancin gurtsun dabĩno!

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

what is wrong with you that you judge (so unjustly)?

Hausa

to, mẽne ne a gare ku? yãya kuke yin hukunci?"

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor

İngilizce

blame lies on those who oppress, and terrorise the land unjustly.

Hausa

lnda hanyar zargi kawai take, shĩ ne a kan waɗanda ke zãluntar mutãne kuma sunã ƙẽtare haddin shari'a cikin ƙasa bã tare da haƙƙi ba.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

but when he rescues them, they commit excesses in the land unjustly again.

Hausa

to, a lõkacin da ya kuɓutar da su, sai, gã su sunã zãlunci a cikin ƙasa, bã da wanĩ hakki ba.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

but when he delivers them, lo! they are unjustly rebellious in the earth.

Hausa

to, a lõkacin da ya kuɓutar da su, sai, gã su sunã zãlunci a cikin ƙasa, bã da wanĩ hakki ba. yã ku mutãne!

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

that, because they would deny the signs of allah and kill the prophets unjustly.

Hausa

wancan sabõda lalle su, sun kasance suna kãfirta da ãyõyin allah, kuma suna kashe aannabãwa, bãda hakki ba.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and your lord would not have destroyed the cities unjustly while their people were reformers.

Hausa

kuma ubangijinka bai kasance yanã halakar da alƙaryu sabõda wani zãlunci ba, alhãli mutãnensu sunã mãsu gyãrãwa.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

that is because your lord will not destroy villages unjustly, while their inhabitants were inattentive.

Hausa

wanan kuwa sabõda ubangijinka bai kasance mai halaka alƙaryõyi sabõda wani zãlunci ba ne, alhãli kuwa mutãnensu sunã jãhilai.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

they did not say this to you except to unjustly argue; in fact they are a quarrelsome people.

Hausa

ba su buga wannan misãli ba a gare ka fãce dõmin yin jidãli. Ã'a, sũ mutãne nemãsu husũma.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and we place the scales of justice for the day of resurrection, so no soul will be treated unjustly at all.

Hausa

kuma munã aza ma'aunan ãdalci ga rãnar ¡iyãma, sabõda haka ba a zãluntar rai da kõme.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and we shall set up balances of justice on the day of resurrection, then none will be dealt with unjustly in anything.

Hausa

kuma munã aza ma'aunan ãdalci ga rãnar ¡iyãma, sabõda haka ba a zãluntar rai da kõme.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

after those we sent forth moses with our signs to pharaoh and his nobles, but they dealt with our signs unjustly.

Hausa

sa'an nan kuma mun aika musa, daga bãyansu, da ãyõyinmu zuwa ga fir'auna da majalisarsa, sai suka yi zãlunci game da su.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and because they practised usury although it had been forbidden them; and for using others' wealth unjustly.

Hausa

da karɓarsu ga riba, alhãli kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dũkiyar mutãne daƙarya.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and fear a day when you will be returned to allah. then every soul will be compensated for what it earned, and they will not be treated unjustly.

Hausa

kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga allah, sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta, kuma sũ bã a zãluntar su.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and fear the day when ye shall be brought back to allah. then shall every soul be paid what it earned, and none shall be dealt with unjustly.

Hausa

kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga allah, sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta, kuma sũ bã a zãluntar su.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and (as for) these towns, we destroyed them when they acted unjustly, and we have appointed a time for their destruction.

Hausa

kuma waɗancan alƙaryu mun halaka su, a lõkacin da suka yi zãlunci, kuma muka sanya lõkacin alkawarin, ga halaka su.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

(they will be made to bear this witness to show that) it is not the way of your lord to destroy cities unjustly while their people were unaware of the truth.

Hausa

wanan kuwa sabõda ubangijinka bai kasance mai halaka alƙaryõyi sabõda wani zãlunci ba ne, alhãli kuwa mutãnensu sunã jãhilai.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

(as for) those who swallow the property of the orphans unjustly, surely they only swallow fire into their bellies and they shall enter burning fire.

Hausa

lalle ne, waɗanda suke cĩn dũkiyar marãyu da zãlunci, to, wuta kawai suke ci a cikin cikkunansu, kuma za su shiga cikin wata wuta mai tsanani.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

and those who do not worship any other deity along with allah, and do not unjustly kill any living thing which allah has forbidden, nor commit adultery; and whoever does this will receive punishment.

Hausa

kuma waɗanda bã su kiran wani ubangiji tãre da allah, kuma bã su kashe rai wanda allah ya haramta fãce da hakki kuma bã su yin zina. kuma wanda ya aikata wancan, zai gamu da laifuffuka,

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

İngilizce

(remember) the day when every soul shall come, pleading for itself and every soul shall be paid in full what it has done, and they shall not be dealt with unjustly.

Hausa

a rãnar da kõwane rai zai je yanã jãyayyar tunkuɗẽwa daga kansa, kuma a cika wa kõwane rai (sakamakon) abin da ya aikata, kuma sũ bã zã a zãlunce su ba.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Daha iyi çeviri için
7,761,924,159 insan katkısından yararlanın

Kullanıcılar yardım istiyor:



Deneyiminizi iyileştirmek için çerezleri kullanıyoruz. Bu siteyi ziyaret etmeye devam ederek çerezleri kullanmamızı kabul etmiş oluyorsunuz. Daha fazla bilgi edinin. Tamam