Şunu aradınız:: ubangjinku (Hausa - İngilizce)

Bilgisayar çevirisi

İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.

Hausa

English

Bilgi

Hausa

ubangjinku

English

 

Kimden: Makine Çevirisi
Daha iyi bir çeviri öner
Kalite:

İnsan katkıları

Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.

Çeviri ekle

Hausa

İngilizce

Bilgi

Hausa

to, sabõda wanne daga ni'imõmin ubangjinku kuke ƙaryatãwa?

İngilizce

(jinn and mankind) - which of the favors of your lord do you deny?

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

ku bauta wa ubangjinku, wanda ya halicce ku, kũ da waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku ku kãre kanku!

İngilizce

adore your guardian-lord, who created you and those who came before you, that ye may have the chance to learn righteousness;

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

yã ku mutãne! ku bauta wa ubangjinku, wanda ya halicce ku, kũ da waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku ku kãre kanku!

İngilizce

o mankind worship your lord who hath created you and those before you, haply ye may become god-fearing-

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

mai yiwuwa ubangjinku ya kankare muku miyãgun ayyukanku kuma ya shigar da ku a gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu a rãnar da allah bã ya kunyatar da annabi da wadanda suka yi ĩmãni tãre da shi.

İngilizce

it may be that your lord will remit from you your evil deeds and bring you into gardens underneath which rivers flow, on the day when allah will not abase the prophet and those who believe with him.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya. mai yiwuwa ubangjinku ya kankare muku miyãgun ayyukanku kuma ya shigar da ku a gidãjen aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu a rãnar da allah bã ya kunyatar da annabi da wadanda suka yi ĩmãni tãre da shi.

İngilizce

believers, turn to god in sincere repentance; it may be that your lord will acquit you of your evil deeds, and will admit you into gardens underneath which rivers flow.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

ku yi tsẽre zuwa ga (nẽman) gãfara daga ubangjinku, da aljanna fãɗinta kamar fãɗin samã da ƙasã ne, an yi tattalinta dõmin waɗanda suka yi ĩmãni da allah da manzanninsa.

İngilizce

compete with one another to achieve forgiveness from your lord and to reach paradise, which is as vast as the heavens and the earth, and is prepared for those who believe in god and his messenger.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

ku yi tsẽre zuwa ga (nẽman) gãfara daga ubangjinku, da aljanna fãɗinta kamar fãɗin samã da ƙasã ne, an yi tattalinta dõmin waɗanda suka yi ĩmãni da allah da manzanninsa. wannan falalar allah ce, yanã bãyar da ita ga wanda ya so.

İngilizce

be ye foremost (in seeking) forgiveness from your lord, and a garden (of bliss), the width whereof is as the width of heaven and earth, prepared for those who believe in allah and his messengers: that is the grace of allah, which he bestows on whom he pleases: and allah is the lord of grace abounding.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Daha iyi çeviri için
7,746,928,608 insan katkısından yararlanın

Kullanıcılar yardım istiyor:



Deneyiminizi iyileştirmek için çerezleri kullanıyoruz. Bu siteyi ziyaret etmeye devam ederek çerezleri kullanmamızı kabul etmiş oluyorsunuz. Daha fazla bilgi edinin. Tamam