您搜索了: contemplate (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

contemplate

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

will you not then contemplate?

豪萨语

shin fa, bã ku tunãwa?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

why then do you not contemplate?

豪萨语

shin to, bã zã ku yi tunãni ba?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and we created pairs of everything that you may contemplate.

豪萨语

kuma daga kõme mun halitta nau'i biyu, watakila zã ku yi tunãni.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

surely, in that there are signs for those who contemplate.

豪萨语

lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu tsõkaci da hankali.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

surely, there are signs in this for a nation who contemplate.

豪萨语

lalle a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda ke yin tunãni.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do they not contemplate the quran, or are there locks on the hearts?

豪萨语

shin to, bã zã su, kula da alƙur'ãni ba, kõ kuwa a bin zukã tansu akwai makullansu?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

we have given examples of every kind for men in this qur'an so that they may contemplate:

豪萨语

kuma lalle ne haƙĩƙa mun buga wa mutãne a, cikin wannan alƙur'ãni, daga kõwane misãli, ɗammãninsu su yi tunãni.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

will they not contemplate upon the koran? if it had been from other than allah, they would surely have found in it many contradictions.

豪萨语

shin, bã su kula da alƙur'ãni, kuma dã yã kasance daga wurin wanin allah haƙĩƙa, dã sun sãmu, a cikinsa, sãɓã wa jũnamai yawa?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

do they not contemplate within themselves? allah has not created the heavens and the earth and what is between them except in truth and for a specified term.

豪萨语

shin, ba su yi tunãni ba a cikin zukãtansu cẽwa allah bai halitta sammai da ƙasa ba da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da ajali ambatacce?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

[this is] a blessed book that we have sent down to you, so that they may contemplate its signs, and that those who possess intellect may take admonition.

豪萨语

(wannan) littãfi ne, mun saukar da shi zuwa gare ka, yanã, mai albarka, dõmin su lũra da ãyõyinsa, kuma don mãsu hankali su riƙa yin tunãni.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

men who celebrate the praises of allah, standing, sitting, and lying down on their sides, and contemplate the (wonders of) creation in the heavens and the earth, (with the thought): "our lord! not for naught hast thou created (all) this!

豪萨语

waɗanda suke ambatar allah a tsaye da zaune da a kan sãsanninsu, kuma suna tunãni a kan halittar sammai da ƙasa: "yã ubangijinmu! ba ka halitta wannan a kan banza ba.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

获取更好的翻译,从
7,765,679,978 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認