您搜索了: determination (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

determination

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

that is fair, and the best determination.

豪萨语

wancan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

how will you know what the night of determination is?

豪萨语

to, me ya sanar da kai abin da ake cewa lailatul ¡adari?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

truly we revealed it on the night of determination.

豪萨语

lalle ne mũ, mun saukar da shi (alƙur'ãni) a cikin lailatul ƙadari (daren daraja)

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

better is the night of determination than a thousand months.

豪萨语

lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

that is the determination of the exalted in might, the knowing.

豪萨语

wancan ƙaddarãwar mabuwãyi ne, masani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and they went early in determination, [assuming themselves] able.

豪萨语

kuma suka yi sammako akan (niyyar) rõwa, matuƙar iyãwarsu.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

be patient in hardship. patience comes from faith and determination.

豪萨语

lalle, wancan yanã daga muhimman al'amura."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

[allah] said, "o john, take the scripture with determination."

豪萨语

yã yahaya! ka kãma littãfi da ƙarfi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

indeed, [all] that is of the matters [requiring] determination.

豪萨语

lalle, wancan yanã daga muhimman al'amura."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

英语

but if you persevere and lead a righteous life—that indeed is a mark of great determination.

豪萨语

kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

to exercise patience and forgive (the wrong done to one) is the proof of genuine determination.

豪萨语

kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and certainly we gave a commandment to adam before, but he forgot; and we did not find in him any determination.

豪萨语

kuma lalle, haƙĩƙa, mun yi alkawari zuwa ga Ãdamu a gabãnin wannan, sai ya manta, kuma ba mu sãmi ƙarfin zũciya a gare shiba.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and whoever is patient and forgives - indeed, that is of the matters [requiring] determination.

豪萨语

kuma lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da allah ke so).

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

but if you are patient and fear allah - indeed, that is of the matters [worthy] of determination.

豪萨语

kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

give full measure when ye measure, and weigh with a balance that is straight: that is the most fitting and the most advantageous in the final determination.

豪萨语

kuma ku cika mũdu idan kun yi awo, kuma ku auna nauyi da sikẽli madaidaici. wancan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

we had commanded adam (certain matters). he forgot our commandment and we did not find in him the determination to fulfil our commandments.

豪萨语

kuma lalle, haƙĩƙa, mun yi alkawari zuwa ga Ãdamu a gabãnin wannan, sai ya manta, kuma ba mu sãmi ƙarfin zũciya a gare shiba.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and if you dispute over anything, refer it to god and the messenger, if you believe in god and the last day. that is best, and a most excellent determination.

豪萨语

idan kun yi jãyayya a cikin wani abu, to ku mayar da shi zuwa ga allah da manzonsa idan kun kasance kunã ĩmãni da allah da rãnar lãhira. wannan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

if there are twenty among you with determination they will vanquish two hundred; and if there are a hundred then they will vanquish a thousand unbelievers, for they are people devoid of understanding.

豪萨语

idan mutum ashirin mãsu haƙuri sun kasance daga gare ku, zã su rinjãyi mẽtan kuma idan ɗari suka kasance daga gare ku, zã su rinjãyi dubu daga waɗanda suka kãfirta, dõmin sũ, mutãne ne bã su fahimta.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

[he is] the cleaver of daybreak and has made the night for rest and the sun and moon for calculation. that is the determination of the exalted in might, the knowing.

豪萨语

mai tsãgẽwar sãfiya, kuma ya sanya dare mai natsuwa, kuma da rãna da watã a bisa lissãfi. vwannan ne ƙaddarãwar mabuwãyi masani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

you will surely be tried and tested in your possessions and your persons, and you shall surely hear many hurtful things from those who were given the book before you and from those who set up partners with god, but if you endure with fortitude and restrain yourselves, that indeed is a matter of strong determination.

豪萨语

lalle ne zã a jarraba ku a cikin dũkiyarku da rãyukanku, kuma lalle ne kuna jin cũtarwa mai yawa daga waɗanda aka bai wa littãfi a gabãninku da kuma waɗanda suka yi shirki. kuma idan kun yi haƙuri, kuma kuka yi taƙawa, to lalle ne, wannan yana daga manyan al'amurra.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,763,459,383 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認