您搜索了: grains (英语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

English

Hausa

信息

English

grains

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

英语

豪萨语

信息

英语

and grow in it grains.

豪萨语

sa'an nan, muka tsirar da ƙwaya, a cikinta.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and therein made the grains to grow

豪萨语

sa'an nan, muka tsirar da ƙwaya, a cikinta.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

to produce with it grains and vegetation?

豪萨语

dõmin, mu fitar da ƙwaya da tsiri game da shi?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and grains with their husk and fragrant plants.

豪萨语

da ƙwãya mai sõshiya da ƙamshi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and grains in the blades, and fragrant plants.

豪萨语

da ƙwãya mai sõshiya da ƙamshi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

that we may bring forth with it grains and plants,

豪萨语

dõmin, mu fitar da ƙwaya da tsiri game da shi?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

we sent down blessed water from the sky with which we caused gardens and the grains of harvest to grow,

豪萨语

kuma mun sassakar, daga samã ruwa mai albarka sa'an nan muka tsirar game da shi (itãcen) lambuna da ƙwãya abin girbẽwa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and produced therein grains from which they eat and established therein gardens of palms trees and vineyards and have made streams flow therein

豪萨语

kuma muka sanya, a cikinta (ƙasã), waɗansu gõnaki na dabĩno da inabõbi, kuma muka ɓuɓɓugar da ruwa daga marẽmari a cikinta.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and a sign for them is the dead land. we gave it life, and we brought forth from it grains, so that they eat thereof.

豪萨语

kuma ãyã ce a gare su: ¡asã matacciya, mu rãyar da ita, mu fitar da ƙwãya daga gare ta, sai gã shi daga gare ta suke ci.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and he produces for you grains with it, and olives, and date-palms, and grapes, and all kinds of fruits.

豪萨语

yanã tsirar da shũka game da shi, dõminku zaitũni da dabĩnai da inabai, kuma daga dukan 'yã'yan itãce.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

and it is he who sends down water from the sky. with it we produce vegetation of all kinds, from which we bring greenery, from which we produce grains in clusters.

豪萨语

kuma shi ne ya saukar da ruwa daga sama, muka fitar da tsiron dukkan kõme game dã shi, sa'an nan muka fitar da kõre daga gare shi, muna fitar da kwãya ɗamfararriya daga gare shi (kõren), kuma daga dabĩno daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (muka fitar) da gõnaki na inabõbi da zãitũni da rummãni, mãsu kamã da jũna da wasun mãsu kama da jũna.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

英语

(we shall bring forth the acts of everyone), even if it be the weight of a grain of mustard seed.

豪萨语

kuma kõ dã ya kasance nauyin ƙwãya daga kõmayya ne mun zo da ita.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,730,116,478 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認