您搜索了: ina ruwa na (豪萨语 - 英语)

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

豪萨语

英语

信息

豪萨语

ina ruwa na

英语

最后更新: 2023-09-19
使用频率: 1
质量:

豪萨语

ruwa na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã mãsu dawwama a cikinsu.

英语

gardens beneath which flow rivers! to dwell therein for aye!

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

豪萨语

ruwa na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã mãsu dawwama a cikinsu. wannan, shĩ ne babban rabo mai girma.

英语

gardens underneath which rivers flow, therein to dwell for ever; that is indeed the mighty triumph.'

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

豪萨语

a ranar 15 ga watan febreru gwamnatin amurka ta sanar cewa zata kubutar da yan kasar ta hanyar babban jirgin ruwa na diamond princess.

英语

on 15 february, the united states announced that it would evacuate americans aboard the cruise ship diamond princess.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

豪萨语

magudanan ruwa na takawa da kafa ba tare da an sa hannu ba wata fasaha ce mai sauki wanda ya kunshi daura buta da igiya, da inda za a taka da kafa domin ya zubo ruwa kadan a hannaye da sandan sabulu.

英语

a tippy-tap is a simple technology using a jug suspended by a rope, and a foot-operated lever to pour a small amount of water over the hands and a bar of soap.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

豪萨语

samarwa da convalescent serum, wanda ya kunshi fanni ruwa na jini wanda aka samo daga masu jiyya kuma na dauke da sinadarai masu yakin cuta daga wannan kwayan cutan, ana iya karawa domin amfani da wuri.

英语

production of convalescent serum, which consists of the liquid portion of the blood from recovered patients and contains antibodies specific to this virus, could be increased for quicker deployment.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

豪萨语

ko jiragen ruwa na shakatawa wanda babu tabbatacin wanda suka kamu da cutan an hana ba su izinin shiga saboda tsoron kwayar cutar, kuma a cikin lamarin da sarauniyar diamond na japan ta kamu da cutar, daruruwan mutane sun kamu da cutan a jirgin.

英语

even cruise ships without confirmed cases have been denied permission to dock due to virus fears, and in the high-profile case of the diamond princess in japan, hundreds of people were infected on the ship.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

豪萨语

cdc sun bayar da shawarar cewa mutane su rika wanke hannaye sau da yawa da sabulu da ruwa na tsawon kimanin sakan 20, musamman bayan an je ba haya ko hannaye sun yi datti a bayyane, kafin cin abinci ko bayan an hura hanci, tari ko atishawa.

英语

the cdc also recommends that individuals wash hands often with soap and water for at least 20 seconds, especially after going to the toilet or when hands are visibly dirty, before eating and after blowing one's nose, coughing or sneezing.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

豪萨语

dõmin ya shigar da mũminai maza da mũminai mãtã gidãjen aljanna, kõgunan ruwa na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen, sunã madawwama a cikinsu kuma ya kankare musu mũnãnan ayyukansu. wannan abu ya kasance a wurin allah babban rabo, mai gimia.

英语

(from his wisdom) he admits the believers, both men and women, into gardens underneath which rivers flow, there to live for ever, and acquit them of their sins that with allah is a mighty triumph

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

豪萨语

a wata hanya, yayin da alpha-covs suna aiki ne a matsayin hanyar samar da hanyar hcov-229e, alpacas da raƙuman ruwa na iya zama matsakaiciyar runduna waɗanda ke aika ƙwayoyin cuta ga mutane, daidai kamar yadda yake a cikin yanayin mers-cov.

英语

alternatively, whereas bat alpha-covs serve as the gene pool of hcov-229e, alpacas and dromedary camels might serve as intermediate hosts that transmit viruses to humans, exactly as in the case of mers-cov.

最后更新: 2020-08-25
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,761,899,777 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認