Sie suchten nach: important (Englisch - Hausa)

Computer-Übersetzung

Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.

English

Hausa

Info

English

important

Hausa

 

von: Maschinelle Übersetzung
Bessere Übersetzung vorschlagen
Qualität:

Menschliche Beiträge

Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.

Übersetzung hinzufügen

Englisch

Hausa

Info

Englisch

but a more important problem now is this chest pain

Hausa

amma matsala mafi mahimmanci yanzu shine wannan ciwon kirji

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

besides the diabetes do you have other problems or important diseases?

Hausa

ban da ciwon suga shin kuna da wasu matsaloli ko mahimman cututtuka?

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

these are some of the important commandments ordered by allah with no exemption.

Hausa

lalle, wancan yanã daga muhimman al'amura."

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung

Englisch

the other important function of the complex is to transcribe the viral genome.

Hausa

sauran mahimman ayyukan aikin hadaddun shine fassara kwayar halittar cutar genome.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

many gps and primary care teams may not realize that important relevant data can be coded.

Hausa

yawancin gps da ƙungiyoyin farkon kulawa ba sa iya gane cewa mahimman bayanai masu mahimmanci za a iya saka masu lamba.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

t lymphocytes including cd4+ and cd8+ t cells play an important role in the defense.

Hausa

t lymphocytes ciki har da cd4 + da cd8 + t tantanin halitta suna taka muhimmiyar rawa a cikin tsaron.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

investigating cov-host interactions in animals might also derive important insight on cov pathogenesis in humans.

Hausa

bincikar mu’amalar mai dauke da cutar cov da dabbobi watakila zai taimaka wajen gano yaduwar kwayoyin halittar cutar cov a jikin mutane.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

a good geographical spread is important, so phe can advise on areas where serology will most usefully be collected.

Hausa

kyakkyawan yaduwar ƙasa yana da mahimmanci, don haka phe na iya ba da shawara kan fannoni inda za'a iya tattara ilimin serology sosai.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

in addition, rapid mutation and genetic recombination also drive hcov evolution and serve as two important steps in this process.

Hausa

bugu da kari, saurin maye gurbi da sake halittar gado shima yana fitar da cigaban hcov kuma yana zama matakai biyu masu mahimmanci a wannan aikin.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

age: age was the most important factor for the prognosis of sars, which is also true for covid-19.

Hausa

shekaru: shekaru shine mafi mahimmancin hangen nesa na sars, wanda gaskiya ne ga covid-19.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

apart from different types of the animal hosts, three major factors on the viral side are also important in facilitating covs to cross species barriers.

Hausa

baya ga mabanbanta dabbobin da ke daukar cutar, akwai wasu ababuwa uku muhimmai game da cutar wajen tsallakawa da halittun covs daga masu hana su fita.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

lo! worship preserveth from lewdness and iniquity, but verily remembrance of allah is more important. and allah knoweth what ye do.

Hausa

lalle salla tanã hanãwa daga alfãsha da abni ƙyãma, kuma lalle ambaton allah ya fi girma, kuma allah yanã sane da abin da kuke aikatãwa.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

he said, “o my people, is my tribe more important to you than god? and you have turned your backs on him?

Hausa

ya ce: "ya mutãnena! ashe, jama'ãta ce mafi daraja a gare ku daga allah, kuma kun riƙẽ shi a bãyanku abin jẽfarwa?

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung

Englisch

god has promised the believers gardens wherein streams flow and wherein they will live forever in the excellent mansions of the garden of eden. what is more important than all this for them is that god is pleased with them.

Hausa

kuma allah yã yi wa'adi ga mummunai maza da mummunai mãtã da gidãjen aljanna ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwamã a cikinsu, da wurãren zama mãsu dãɗi a cikin gidãjen aljannar. kuma yarda daga allah ce mafi girma.

Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

hundreds of people have contributed code to gnome since it was started in 1997; many more have contributed in other important ways, including translations, documentation, and quality assurance.

Hausa

Ɗarurrukan mutane sun yi ƙari ga tsarin gnome tun mafarinsa a shekara 1997; an sami mutane da yawa waɗannda suka yi karo-karo ta hanyoyi daban-daban na musamman, kamar fassarori, yin takardar aiki, da kuma ba da tabbacin ingaci.

Letzte Aktualisierung: 2014-08-20
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

continued investigations in this area will elucidate the evolutionary pathway of sars-cov-2 in animals, with important implications in the prevention and control of covid-19 in humans.

Hausa

binciken da aka ci gaba a wannan yankin zai ba da damar hanyar juyin halitta na sars-cov-2 a cikin dabbobi, tare da mahimmancin tasiri a cikin rigakafin da kuma sarrafa covid-19 a cikin mutane.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Englisch

" on 23 january, in reaction to the central authorities' decision to implement a transportation ban in wuhan, who representative gauden galea remarked that while it was ""certainly not a recommendation the who has made"", it was also ""a very important indication of the commitment to contain the epidemic in the place where it is most concentrated"" and called it ""unprecedented in public health history"".on 30 january, following confirmation of human-to-human transmission outside china and the increase in the number of cases in other countries, the who declared the outbreak a public health emergency of international concern (pheic), the sixth pheic since the measure was first invoked during the 2009 swine flu pandemic. "

Hausa

a 23 ga watan janairu a yayin da yake mayar da martani game da matakin hana safara da hukumomin tsakiya suka dauka jami’in hukumar who gauden galea ya furta cewa “ a gaskiya wannan bata daga cikin shawara da who ta bada” kuma “ matakin ne babba na jawo bala’in inda tafi taruwa. yace hakan hatsari ne a tarihin kiwon lafiya. bayan tabbatuwar kamuwa da cutar tsakina mutum da mutum a 30 ga watan janairu a wajen china tare da karuwar adadin wadanda suka kamu da cutar a sauran kasashe hukumar who ta kaddamar da barkewar a matsayin lamari na samar da lafiyar jama’a gaggawa wanda ta shafi kasashe, wannan shina kaddamarwa na shida bayan na farkon da ya faru yayin da aka samu barkewar annobar cutar swine flu na shakarar 2009.

Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:

Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung

Eine bessere Übersetzung mit
7,762,536,512 menschlichen Beiträgen

Benutzer bitten jetzt um Hilfe:



Wir verwenden Cookies zur Verbesserung Ihrer Erfahrung. Wenn Sie den Besuch dieser Website fortsetzen, erklären Sie sich mit der Verwendung von Cookies einverstanden. Erfahren Sie mehr. OK