Versucht aus den Beispielen menschlicher Übersetzungen das Übersetzen zu lernen.
von: Maschinelle Übersetzung
Bessere Übersetzung vorschlagen
Qualität:
Von professionellen Übersetzern, Unternehmen, Websites und kostenlos verfügbaren Übersetzungsdatenbanken.
rejoicing at what god has given them of his grace, and happy for those who are trying to overtake them but have not joined them yet, and who will have no fear or regret.
suna mãsu farin ciki sabõda abin da allah ya bã su daga falalarsa, kuma suna yin bushãra ga waɗanda ba su risku da su ba, daga bayansu; "bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba."
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
ask them, "why do you create obstacles in the way of god for those who believe in him, trying to make his way seem crooked when you know that it is straight?
ka ce: "ya ku mutãnen littãfi! don me kuke taushe wanda ya yi ĩmani, daga hanyar allah, kuma kunã nẽman ta zama karkatacciya, alhãli kuwa kunã mãsu shaida?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
they said, "have you come to make us worship god alone and give up what our fathers worshipped?
suka ce: "shin, kã zo mana ne dõmin mu bauta wa allah shi kaɗai, kuma mu bar abin da ubanninmu suka kasance sunã bauta wa?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
they said, “did you come to us to make us worship god alone, and abandon what our ancestors used to worship?
suka ce: "shin, kã zo mana ne dõmin mu bauta wa allah shi kaɗai, kuma mu bar abin da ubanninmu suka kasance sunã bauta wa?
Letzte Aktualisierung: 2014-07-03
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Warnung: Enthält unsichtbare HTML-Formatierung
a team of researchers at the university of colorado are trying to modify the drugs to find a compound that will bind with the protease of sars-cov-2.there are criticisms within the scientific community about directing resources to repurposing drugs specifically developed for hiv/aids.
wata ƙungiyar masu bincike a jami'ar colorado suna ƙoƙarin sauya magungunan don samo wani fili wanda zai ɗaure tare da kariya ta sars-cov-2.da akwai zargi a cikin ƙungiyar kimiyya game da ba da gudummawar albarkatun don sake dawo da magunguna musamman da aka tsara don cutar hiv / kanjamau.
Letzte Aktualisierung: 2020-08-25
Nutzungshäufigkeit: 1
Qualität:
Einige menschliche Übersetzungen mit geringer Relevanz wurden ausgeblendet.
Ergebnisse mit niedriger Relevanz anzeigen.