Results for 14 eve translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

14 eve

Hausa

yoruba

Last Update: 2024-01-30
Usage Frequency: 2
Quality:

English

14 years girls bf

Hausa

hausa

Last Update: 2023-10-07
Usage Frequency: 1
Quality:

English

send date/time: 14 march, 2020, 00:24 utc

Hausa

tura kwana/lokaci: ranar 14 ga watan maris, 2020, 00:24 utc

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the vaccine candidate was developed within 14 days of receiving the sequence from china.

Hausa

aka haɓaka maganin rigakafin cikin kwanaki 14 ya inda aka samo jerin gwajin daga china.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

people who have been outside of china within 14 days not allowed into public places like malls

Hausa

mutanen da suke waje da kasar sin a cikin kwanaki 14 ba a yarda su shiga wuraren jama'a kamar manyan kantuna ba

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as of 14 april 2020, the app was awaiting approval by the google play store and apple app store.

Hausa

tun daga ranar 14 ga watan afrilu 2020, app ɗin yana jiran amincewa daga google play store da apple app store.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a multicenter study on 300 patients researching the use of enoxaparin sodium at prophylaxis and therapeutic dosages was announced in italy on april 14.

Hausa

wani bincikie ya nuna majinyata 300 na amfani da enoxaparin sodium da prophylaxix da therapautickimar da aka sanar a 14 a afrilu.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

for those who do not, the time from development of symptoms to death has been between 6 and 41 days, with the most common being 14 days.

Hausa

ga waɗanda ba su yi hakan ba, lokacin daga bayyanar cututtuka zuwa mutuwa ya kasance tsakanin ranakun 6 zuwa 41, tare da mafi yawan kwanakin 14.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and whoever is in the heavens and the earth makes obeisance to allah only, willingly and unwillingly, and their shadows too at morn and eve.

Hausa

kuma sabõda allah wanda yake a cikin sammai da ƙasa suke yin sujada, so da ƙi, kuma da inuwõyinsu, a sãfe da maraice.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

australian authorities evacuated 277 citizens on 3 and 4 february to the christmas island detention centre, which had been repurposed as a quarantine facility, where they remained for 14 days.

Hausa

ma’aikatan australia sun kubutar da yan kasar su 277 tsakanin ranar 3 da 4 na watan february zuwa tsangayar christmas island wanda aka gyara musamman domin killace jama’a. an killace su har tsawon kwana 14.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

" on 14 february, a who-led joint mission team with china was activated to provide international and who experts on the ground in china to assist in the domestic management and evaluate ""the severity and the transmissibility of the disease"" by hosting workshops and meetings with key national-level institutions and to conduct field visits to assess the ""impact of response activities at provincial and county levels, including urban and rural settings"".on 25 february, the who declared that ""the world should do more to prepare for a possible coronavirus pandemic,"" stating that while it was still too early to call it a pandemic, countries should nonetheless be ""in a phase of preparedness"". "

Hausa

a anar 14 ga watan faburairu, wani gammayar kungiyar who mai jagoranci da wasu yan china aka fitar don samar da kwarewa a kasar china domin tallafin cikun gida na gano “tsananin da ma yaduwar cutar” ta hanyar daukan nauyin taruka da koyarwa tare da hukumomin kasa na mussaman da kuma su ziyarci alumma don tabatar da “ayukan agaji da ke gudana a yankunan da matakin kauyuka, daga birni har ma da karkara a ranar”. a ranar 25 ga watan faburairu, who ta sanar cewa “duniya ta kokari ta shirya ga barkewar amobar coronavirus mai yiwuwa,” da cewa tun da cutar ba ta kai matakin annoba ba, amman kasashe “su fara shiri don kar ko ta baci”.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
7,762,895,600 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK