From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
and a tongue and a pair of lips?
da harshe, da leɓɓa biyu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:
have we not made for him a pair of eyes?
shin, ba mu sanya masa idãnu biyu ba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 2
Quality:
in both these is a pair of every fruit.
a cikinsu akwai nau'i biyu daga kõwane 'ya'yan itãcen marmari.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and made of him a pair, the male and female.
sa'an nan, ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so created from him a pair, the male and female.
sa'an nan, ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and then he made of him a pair, male and female?
sa'an nan, ya sanya daga gare shi, nau'i biyu: namiji damace?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this will help preserve a proper testimony because the witness will be afraid of the denial of their own testimony by a second pair of witness.
wannan ne mafi kusantar su zo da shaida a kan fuskarta kõ kuwa su yi tsõron a tũre rantsuwõyi a bãyan rantsuwõyinsu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they said, 'a pair of sorceries mutually supporting each other.' they said, 'we disbelieve both.'
shin kuma ba su kãfirta ba da abin da aka bai wa mũsã a gabãnin (wannan)? suka ce: "sihirõri biyu ne suka taimaki jũna," kuma suka ce: "lalle ne mũ, mãsu kãfirta ne ga dukansu?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
it is god who spread out the earth and fixed mountains and placed rivers therein. he made a pair of every fruit and made the night cover the day.
kuma shĩ, ne wanda ya shimfiɗa kasa, kuma ya sanya duwãtsu da kõguna a cikinta, kuma daga dukan 'ya'yan itãce ya sanya ma'aura biyu cikinsu. yanã sanya dare ya rufe yini.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we created pairs of everything that you may contemplate.
kuma daga kõme mun halitta nau'i biyu, watakila zã ku yi tunãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we created pairs of all things so that you might reflect.
kuma daga kõme mun halitta nau'i biyu, watakila zã ku yi tunãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
with it have we produced diverse pairs of plants each separate from the others.
sa'an nan game da shi muka fitar da nau'i-nau'i daga tsirũruwa dabam-dabam.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he who created pairs of everything, and fashioned for you boats and beasts on which you ride,
kuma wanda ya halitta ma'aura dukansu, kuma ya sanya muku, daga jirgi da dabbõbin ni'ima, abin da kuke hawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he who created pairs of all things, and made for you of the ships and the cattle what you ride on,
kuma wanda ya halitta ma'aura dukansu, kuma ya sanya muku, daga jirgi da dabbõbin ni'ima, abin da kuke hawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
exaltations to him who created pairs of all the things the earth produces and of themselves, and that of which they have no knowledge.
tsarki ya tabbata ga wanda ya halitta nau'uka, namiji da mace, dukansu, daga abin da ƙasã ke tsirarwa, kuma daga kansu, kuma daga abin da ba su sani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
all glory to him who created pairs of everything that grows from the earth, and out of themselves, and other things they do not know.
tsarki ya tabbata ga wanda ya halitta nau'uka, namiji da mace, dukansu, daga abin da ƙasã ke tsirarwa, kuma daga kansu, kuma daga abin da ba su sani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
stretch not thine eyes to that we have given pairs of them to enjoy; and do not sorrow for them, and lower thy wing unto the believers,
kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(have they not seen) how we have spread out the earth, placed on it firm mountains and have made all kinds of flourishing pairs of plants grow?
da ƙasã, mun mĩƙe ta, kuma mun jẽfa kafaffun duwãtsu a cikinta, kuma mun tsirar, a cikinta daga kõwane ma'auri mai ban sha'awa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: