Results for acceptance translation from English to Hausa

English

Translate

acceptance

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

and it increased them only in faith and acceptance.

Hausa

kuma wannan bai ƙãra musu kõme ba fãce ĩmãni da sallamãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and - greater (far)! - acceptance from allah.

Hausa

kuma yarda daga allah ce mafi girma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so her lord (allah) accepted her with goodly acceptance.

Hausa

sai ubangijinta ya karɓe ta karɓa mai kyau.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

"this in truth is your recompense, and acceptance of your endeavours."

Hausa

(a ce musu) "lalle ne, wannan ya kasance, a gare ku sakamako, kuma aikink. ya kasance abin gõdewa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

their lord announces to them news of his mercy, acceptance, and gardens of lasting bliss

Hausa

ubangijinsu yanã yi musu bishãra da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidãjen aljanna. sunã da, a cikinsu, ni'ima zaunanniya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

so her lord accepted her with good acceptance and caused her to grow in a good manner and put her in the care of zechariah.

Hausa

sai ubangijinta ya karɓe ta karɓa mai kyau. kuma ya yabanyartar da ita yabanyartarwa mai kyau, kuma ya sanya rẽnonta ga zakariyya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and her lord accepted her with full acceptance and vouchsafed to her a goodly growth; and made zachariah her guardian.

Hausa

sai ubangijinta ya karɓe ta karɓa mai kyau. kuma ya yabanyartar da ita yabanyartarwa mai kyau, kuma ya sanya rẽnonta ga zakariyya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

their lord announces to them good news of mercy from him, and acceptance, and gardens wherein they will have lasting bliss.

Hausa

ubangijinsu yanã yi musu bishãra da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidãjen aljanna. sunã da, a cikinsu, ni'ima zaunanniya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

their lord giveth them good tidings of mercy from him, and acceptance, and gardens where enduring pleasure will be theirs;

Hausa

ubangijinsu yanã yi musu bishãra da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidãjen aljanna. sunã da, a cikinsu, ni'ima zaunanniya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

nothing prevents the acceptance of what they spend except that they do not believe in god and his apostle, and come to worship but languidly and spend only grudgingly.

Hausa

kuma bãbu abin da ya hana a karɓi ciyarwarsu daga gare su fãce dõmin sũ, sun kãfirta da allah da manzonsa, kuma bã su zuwa ga salla fãce luma sunã mãsu kasãla, kuma bã su ciyarwa fãce sunã mãsu ƙyãma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

say: "of no use will be the acceptance of belief to unbelievers on the day of decision, nor will they be granted respite.

Hausa

ka ce: "ranar hukuncin nan, ĩmãnin waɗanda suka kãfirta bã zai amfãne su ba (a cikinta) kuma bã zã a yi musu jinkiri ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

what prevents the acceptance of their contributions is nothing but the fact that they disbelieved in god and his messenger, and that they do not approach the prayer except lazily, and that they do not spend except grudgingly.

Hausa

kuma bãbu abin da ya hana a karɓi ciyarwarsu daga gare su fãce dõmin sũ, sun kãfirta da allah da manzonsa, kuma bã su zuwa ga salla fãce luma sunã mãsu kasãla, kuma bã su ciyarwa fãce sunã mãsu ƙyãma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and bring to witness two just men from among you and establish the testimony for [the acceptance of] allah. that is instructed to whoever should believe in allah and the last day.

Hausa

kuma ku tsayar da shaidar dõmin allah. wancan ɗinku anã yin wa'azi da shi ga wanda ya kasance yanã yin ĩmãni da allah da rãnar lãhira.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(and it will be said unto them): lo! this is a reward for you. your endeavour (upon earth) hath found acceptance.

Hausa

(a ce musu) "lalle ne, wannan ya kasance, a gare ku sakamako, kuma aikink. ya kasance abin gõdewa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

they expelled the prophet and you, for you believe in god your lord. if you have come out to struggle in my cause having sought my acceptance, (do not be) friendly with them in secret.

Hausa

kuna jẽfa sõyayya zuwa gare su, alhãli kuwa haƙĩƙa sun kãfirta da abin da ya zo muku, na gaskiya, sunã fitar da manzon allah tãre da ku (daga gidãjenku) dõmin kun yi ĩmãni da allah, ubangijinku, idan kun fito dõmin jihãdi sabõda ɗaukaka kalmata da nẽman yardata, kunã asirta sõyayya zuwa gare su alhãli kuwa nĩ ne mafi sani ga abin da kuka ɓõye da abin da kuka bayyana, kuma duk wanda ya aikata shi daga cikinku, to, lalle ya ɓace daga tsakar hanya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(and remember that) allah's acceptance of repentance is only for those who commit evil out of ignorance and then soon repent. it is towards such persons that allah turns graciously. allah is all-knowing, all-wise.

Hausa

abar da take tũba kawai ga allah, ita ce ga waɗanda suke aikatãwar mugun aiki da jãhilci sa'an nan su tũba nan kusa to, waɗannan allah yanã karɓar tũ barsu kuma allah yã kasance masani ne, mai hikima.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,877,186,449 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK