From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
whoever enters it let him be safe.
kuma wanda ya shige shi yã kasance amintacce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and whoever enters it shall be safe.
kuma wanda ya shige shi yã kasance amintacce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and purify themselves will be safe from this fire.
wanda yake bãyar da dũkiyarsa, alhãli yana tsarkaka.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is possible vaccines in development will not be safe or effective.
yana yiwuwa rigakafin a cikin ci gaba ba zai zama da aminci ko tasiri ba.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
it may not be safe for use by pregnant women or those trying to conceive.
yana iya zama ba amintaccen amfani ga mata masu juna biyu ko waɗanda ke ƙoƙarin yin ciki.
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
he was told, "moses, step forward. do not be afraid; you will be safe and secure.
"ya mũsã! ka fuskanto, kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
whoever brings a virtue will receive better than it—and they will be safe from the horrors of that day.
wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yanã da mafi alhẽri daga gare shi. kuma sũ daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whoever comes [at judgement] with a good deed will have better than it, and they, from the terror of that day, will be safe.
wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yanã da mafi alhẽri daga gare shi. kuma sũ daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"o moses, approach," (said the voice), "and have no fear. you will be safe.
"ya mũsã! ka fuskanto, kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
do not think those who rejoice for what they have done and love that they should be praised for what they have not done-- so do by no means think them to be safe from the chastisement, and they shall have a painful chastisement.
kada lalle ka yi zaton waɗanda suke yin farin ciki da abin da suka bãyar, kuma suna son a yabe su da abin da ba su aikatã ba. to, kada lalle ka yi zaton su da tsĩra daga azãba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but those who keep their duty to their lord, for them are gardens underneath which rivers flow, wherein they will be safe for ever. a gift of welcome from their lord. that which allah hath in store is better for the righteous.
amma waɗanda suka bi ubangijinsu da taƙawa sunã da gidãjen aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudãna a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu, a kan, liyãfa daga wurin allah, kuma abin da ke wurin allah ne mafi alhẽri ga barrantattu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whoever brings a good deed (i.e. belief in the oneness of allah along with every deed of righteousness), will have better than its worth, and they will be safe from the terror on that day.
wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yanã da mafi alhẽri daga gare shi. kuma sũ daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
" to be safe, use location-neutral terms when referring to the disease, such as ""covid-19"", ""novel coronavirus"", or just ""the virus"" or ""the pandemic"". "
"don zama lafiya, yi amfani da sharuɗɗa wuri-tsaka tsaki lokacin da ake magana game da cutar, kamar ""covid-19"", ""sabuwar coronavirus"", ko kawai ""ƙwayar cuta"" ko ""annoba""."
Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.