Results for closing translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

the closing night,

Hausa

da dare idan ya bãyar da bãya.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

error closing database

Hausa

qxml

Last Update: 2011-10-23
Usage Frequency: 1
Quality:

English

over them shall be fire closing round.

Hausa

a kansu akwai wata wuta abar kullewa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

error closing session file '%s': %s

Hausa

kuskure wajen rufe fayil ɗin zaman shawara '%s': %s

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 2
Quality:

English

mathematical modelling has shown that transmission of an outbreak may be delayed by closing schools.

Hausa

tsarin kididdigi ya nuna cewa yaduwar wata annoba na raguwa yayin da aka kulle makarantu.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the highest risk for men is in their 50s, with the gap between men and women closing only at 90.

Hausa

mafi hadarin kamuwa a maza sune wadanda shekaru su ya kai 50 zuwa sama, da bambanci tsakanin maza da mata kusa da 90 kawai.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do they not see the birds above them spreading and closing their wings? none save the merciful sustains them.

Hausa

bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (allah), mairahama?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

have they not seen birds above them spreading and closing their wings, with none holding them except the merciful one?

Hausa

bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (allah), mairahama?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but she in whose house he resided wished to seduce him and, closing the doors, said: "come into me.

Hausa

kuma wadda yake a cikin ɗãkinta, ta nẽme shi ga kansa, kuma ta kukkulle ƙõfõfi, kuma ta ce, "yã rage a gare ka!" ya ce: "ina neman tsarin allah!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

have they not regarded the birds above them spreading their wings, and closing them? naught holds them but the all-merciful.

Hausa

bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (allah), mairahama?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as it happens, you probably aren't missing much by staying home, as many attractions around the world are closing their doors to avoid spreading the disease.

Hausa

yaka faru bak ra sa ko mi zauna gida ba wani wajen kaool da ke bude a duniya da rage yaduwar.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and did they not see the birds above them, spreading and closing their wings? none except the most gracious holds them up; indeed he sees all things.

Hausa

bã zã su yi dũbi ba zuwa ga tsuntsãye a kansu, mãsu sanwã, kuma suna fiffikãwa, bãbu mai riƙe da su sai (allah), mairahama? lalle shi mai gani ne ga dukan kõme.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a number of events involving large crowds were cancelled by national and regional governments, including annual new year festivals, with private companies also independently closing their shops and tourist attractions such as hong kong disneyland and shanghai disneyland.

Hausa

da dama daga cikin gwamnatocin jihohi da na yanki sun soke abubuwa da yawa da suka hada da taron jama'a, wadanda suka hada da bikin sabuwar shekara, tare da kamfanoni masu zaman kansu su rufe shagunansu da wuraren shakatawa irin su hong kong disneyland da shanghai disneyland.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

hong kong raised its infectious disease response level to the highest and declared an emergency, closing schools until march and cancelling its new year celebrations.the retail sector has been impacted globally, with reductions in store hours or temporary closures.

Hausa

hong kong sun daukaka matsayin mayar da martanin akan cutar su mai yadduwa ga mafi girma da kuma ayyana dokar ta-baci, rufe makarantu har zuwa maris da kuma soke bikin sabuwar shekarar su.ya shafi sashin ciniki a duniya baki daya, tare da raguwar yawan sa'o'in aikin kanti ko kuma rufewa na wani dan lokaci.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

school closures in the city of oita, japan, were found to have successfully decreased the number of infected students at the peak of infection; however closing schools was not found to have significantly decreased the total number of infected students.

Hausa

a birnin oita dake kasar japan an gani cewa rufe makarantu yayi sanadiyar raguwa na masu kamu da cutar daga dalibai a yayin da kwayar cutar ke hauhawa. sai dai kuma rufe makarantu bata hana bazuwar cutar na daga daliban da suka kamu da ita.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

" despite the overall success of closing schools, a study of school closures in michigan found that ""district level reactive school closures were ineffective.""during the swine flu outbreak in 2009 in the uk, in an article titled ""closure of schools during an influenza pandemic"" published in the lancet infectious diseases, a group of epidemiologists endorsed the closure of schools in order to interrupt the course of the infection, slow further spread and buy time to research and produce a vaccine. "

Hausa

duk da nasarar kulle makarantu, wani bincike na rufe makarantu a michigan ya nuna cewar “matakan unguwa na rufe makarantu bai yi tasiri ba. sanda anobar mura ta bulla a ingila a 2009, a wani rubutu mai taken “rufe makarantu yayin anobar mura” wanda aka wallafa a bangaren cututukan da ake iya dauka na lancet, wasu gamayyar likitoci na wannan bangare sun bada shawarar rufe makarantu don rage yaduwar annobar, karanta yaduwar dama a lokacin binciken sami magani.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,877,177,566 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK