From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
rain from the sky,
"kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya, ya sanya muku (albarka) ga gõnaki, kuma ya sanya muku koguna."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he will send you abundant rain from the sky,
"ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he will send down abundant rain from the sky for you,
"ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and then sent down hard rain from the water bearing clouds.
kuma, muka saukar daga cikakkun girãgizai, ruwa mai yawan zuba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is he who sends the winds to you with the glad news of his mercy and who sends purifying rain from the sky
kuma shi ne ya aika iskõkin bushãra gaba ga rahamarsa, kuma muka saukar da ruwa mai tsarkakẽwa daga sama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and we sent down rain from water-laden clouds pouring in torrents
kuma, muka saukar daga cikakkun girãgizai, ruwa mai yawan zuba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and had they kept to the path surely we would have watered them with rain plenteous.
"kuma dã sun tsayu sõsai a kan hanya, dã lalle mun shãyar da su ruwa mai yawa."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and we have sent down blessed rain from the sky and made grow thereby gardens and grain from the harvest
kuma mun sassakar, daga samã ruwa mai albarka sa'an nan muka tsirar game da shi (itãcen) lambuna da ƙwãya abin girbẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah has sent down rain from the sky and given life thereby to the earth after its lifelessness.
kuma allah yã saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya rãyar da ƙasa da shi a bãyan mutuwarta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and sent down heavy rains from the clouds
kuma, muka saukar daga cikakkun girãgizai, ruwa mai yawan zuba?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he will send for you abundant rains from the sky,
"ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
if you ask them: "who sends down rain from the sky and quickens the earth when it is dead?"
kuma lalle idan ka tambaye su. "wãne ne ya saukar da ruwa daga sama, har ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and we have sent down rain from the sky in a measured amount and settled it in the earth. and indeed, we are able to take it away.
muka saukar da ruwa daga sama bisa gwargwado, sa'an nan muka zaunar da shi a cikin ƙasa alhãli, lalle ne mũ, a kan tafiyar da shi, mãsu iyãwa ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and allah sends down water (rain) from the sky, then he revives the earth therewith after its death.
kuma allah yã saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya rãyar da ƙasa da shi a bãyan mutuwarta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"my people, seek forgiveness from your lord and turn to him in repentance. he will send you abundant rain from the sky and will increase your power.
"kuma, ya mutãnena! ku nẽmi ubangijinku gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi, zai saki sama a kanku, tanã mai yawan zubar da ruwa, kuma ya ƙãra muku wani ƙarfi ga ƙarfinku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
it is he who has made the earth a bed for you and the sky a canopy; and it is he who sends down rain from above for the growth of every kind of food products for your sustenance.
wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi, sabõda ku.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
it is god who created the heavens and the earth, and sent down rain from the sky producing fruits for your food thereby, and made you master of the ships that ply in the oceans by his command, subjected the rivers to your control,
allah ne wanda ya halicci sammai da ƙasa kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itãce arziki dõminku kuma ya hõrẽ jirgin ruwa dõmin ya yi gudu a cikin tẽku da umurninsa, kuma ya hõrẽ muku kõguna.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and if indeed thou ask them who it is that sends down rain from the sky, and gives life therewith to the earth after its death, they will certainly reply, "allah!"
kuma lalle idan ka tambaye su. "wãne ne ya saukar da ruwa daga sama, har ya rãyar da ƙasã game da shi a bãyan mutuwarta?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
[more precisely], is he [not best] who created the heavens and the earth and sent down for you rain from the sky, causing to grow thereby gardens of joyful beauty which you could not [otherwise] have grown the trees thereof?
kõ wãne ne ya halitta sammai da ƙasa kuma ya saukar muku, daga, sama, wani ruwa, muka tsirar, game da shi, gõnaki mãsu sha'awa, ba ya kasancẽwa gare ku, ku tsirar da itãcensu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: