Results for delay translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

panel autohide delay

Hausa

dakatawa da ɓoye fanel farat ɗaya

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

delay in milliseconds for the auto raise option

Hausa

jinkiri cikin millisakan wa zaɓe na ɗagawa farat ɗaya

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no nation can anticipate its term, nor delay it.

Hausa

wata al'umma bã ta gabãtar ajalinta, kuma bã zã su jinkirta ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we do not delay it but to an appointed term.

Hausa

ba mu jinkirtã shi ba fãce dõmin ajali ƙidãyayye.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we do not delay it except for a limited term.

Hausa

ba mu jinkirtã shi ba fãce dõmin ajali ƙidãyayye.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but never will allah delay a soul when its time has come.

Hausa

kuma allah bã zai jinkirta wa wani rai ba idan ajalinsa ya je.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we delay it only for a term (already) fixed.

Hausa

ba mu jinkirtã shi ba fãce dõmin ajali ƙidãyayye.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

no nation can bring its time forward, nor can they delay it.

Hausa

wata al'umma bã ta gabãtar ajalinta, kuma bã zã su jinkirta ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah will forgive you of your sins and delay you for a specified term.

Hausa

"allah zai gãfarta muku daga zunubanku kuma ya jinkirta muku zuwa ga ajalin da aka ambata.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

no people can hasten their term, nor can they delay (it).

Hausa

wata al'umma bã ta gabãtar ajalinta, kuma bã zã su jinkirta ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

do not let those who disbelieve think that what we delay is better for them.

Hausa

kuma kada waɗanda suka kãfirta su yi zaton cẽwa, lalle ne jinkirin da muke yi musu alhẽri ne ga rãyukansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

these are only awaiting for a single cry, to which there is no delay.

Hausa

kuma waɗannan bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

nor do these await aught but a single cry, there being no delay in it.

Hausa

kuma waɗannan bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

none besides allah can avert it, (or advance it, or delay it).

Hausa

bãbu wani rai, banda allah, mai iya bãyani gare ta.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

indeed, we delay for them only that they will increase in sin, and for them a humiliating punishment.

Hausa

munã yi musu jinkirin ne dõmin su ƙãra laifi kawai kuma suna da azãba mai wulãƙantarwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when that term arrives, they have no power to delay it by a single moment, nor to hasten it.

Hausa

sa'an nan idan ajalinsu ya zo, bã zã a yi musu jinkiri ba kõ da sa'a guda, kuma bã zã su gabãta ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if we delay for them the doom until a reckoned time, they will surely say: what withholdeth it?

Hausa

kuma lalle ne idan mun jinkirta da azãba gare su zuwa ga wani lõkaci ƙidãyayye, haƙĩƙa sunãcẽwa me yake tsare ta?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if we delay the torment for them till a determined term, they are sure to say, "what keeps it back?"

Hausa

kuma lalle ne idan mun jinkirta da azãba gare su zuwa ga wani lõkaci ƙidãyayye, haƙĩƙa sunãcẽwa me yake tsare ta?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

the time delay before raising a window if auto_raise is set to true. the delay is given in thousandths of a second.

Hausa

jinkintar lokaci kafin a ɗaga wani taga idan an daidaita ɗagawa_farat ɗaya zuwa gaske. ana ba da jinkintar cikin dubban sakan.

Last Update: 2014-08-20
Usage Frequency: 1
Quality:

English

had the army of the enemies invaded their homes and asked them to give-up their religion, they would have yielded to them without delay.

Hausa

kuma dã an shige ta (madĩna) a kansu, daga sasanninta, sa'an nan aka tambaye su fitina (kãfirci), lalle dã sun jẽ mata, kuma dã ba su zauna a cikinta (madĩna) ba fãce kaɗan.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,862,602,764 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK