From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
for allah, the one, the all dominant.”
yana ga allah, makaɗaici, mai tĩlastãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he is wise, well aware and dominant over all his creatures.
"kuma shĩ ne mai tanƙwasa a kan bayinsa, kuma shi ne mai hikima, masani."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
honorably seated in the presence of the all-dominant king.
a cikin mazaunin gaskiya, wurin mai ikon yi, mai iya zartaswa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we said, “do not fear – it is you who is dominant.”
muka ce: "kada ka ji tsõro. lalle kai ne mafi ɗaukaka."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
the beneficent god is dominant over the throne (of the realm).
mai rahama, ya daidaita a kan al'arshi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
are various lords better, or one allah, the dominant above all?”
shin iyãyen giji dabam-dabam ne mafiya alhẽri kõ kuwa allah makaɗaici mai tanƙwasãwa?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he is allah, the one, the all dominant. (*which is impossible.)
shĩ ne allah, makaɗaici, mai tĩlastãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so we supported those who believed against their enemy, and they became dominant.
sai muka ƙarfafa waɗanda suka yi ĩmãni a kan maƙiyansu, sabõda haka suka wãyi gari marinjãya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
fight them so that there will be no disbelief in god and god's religion will become dominant.
kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they did not realise the importance of allah as was his right; indeed allah is almighty, dominant.
ba su ƙaddara wa allah hakkin girmansa ba. lalle ne allah, haƙĩƙa, mai ƙarfi ne, mabuwãyi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
proclaim, “allah is the creator of all things, and he alone is the dominant over all.”
ka ce: "allah ne mai halitta kõme kuma shĩ ne maɗaukaki, marinjãyi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
"my fellow-prisoners can many different masters be considered better than one all-dominant god?
"yã abõkaina biyu na kurkuku! shin iyãyen giji dabam-dabam ne mafiya alhẽri kõ kuwa allah makaɗaici mai tanƙwasãwa?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and he is the all-dominant over his servants, and he is the all-wise, the all-aware.
"kuma shĩ ne mai tanƙwasa a kan bayinsa, kuma shi ne mai hikima, masani."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
so do not ever assume that allah will not fulfil his promise to his noble messengers; indeed allah is the dominant, the avenger.
sabõda haka, kada ka ƙarfafa zaton allah mai sãɓa wa'adinsa ne ga manzanninsa. lalle ne allah ne mabuwãyi, ma'abũcin azãbar rãmuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he is dominant over all his creatures and he sends guards to watch over you until death approaches you. then his angelic messengers will, without fail, take away your souls.
kuma shĩ ne mai rinjãya bisa ga bãyinsa, kuma yanã aikan mãsu tsaro a kanku, har idan mutuwa ta jẽ wa ɗayanku, sai manzanninmu su karɓi ransa alhãli su ba su yin sakaci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
on the day when the earth will be changed to other than this earth, and the heavens – and they will all come forth standing before allah, the one, the dominant above all.
a rãnar da ake musanya ƙasa bã ƙasar nan ba, da sammai kuma su bayyana ga allah makaɗaici, mai tanƙwasãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
o my people, sovereignty is yours today, [your being] dominant in the land. but who would protect us from the punishment of allah if it came to us?"
"yã kũ mutãnẽna! kunã da mulki a yau, kuma kũ ne marinjãya a cikin kasã to wãne ne zai taimake mu daga azãbar allah idan ta zo mana?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and he who bought him in misr said unto his wife: make his dwelling honourable: belike he may profit us or we may take him as a son. and thus we made a place for yusuf in the land, and it was in order that we may teach him the interpretation of discourses. and allah is dominant in his purpose, but most of men know not.
kuma wanda ya saye shi daga masar ya ce wa mãtarsa, "ki girmama mazauninsa, akwai tsammãnin ya amfãne mu, kõ kuwa mu riƙe shi ɗã."kuma kamar wancan ne muka tabbatar ga yũsufu, a cikin ƙasa kuma dõmin mu sanar da shi daia fassarar lũbũru, kuma allah ne marinjãyi a kan al'amarinsa, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting