From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the day the caller calls to something forbidding,
rãnar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
let there be one nation of you that shall call to righteousness, ordering honor, and forbidding dishonor.
kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alhẽri, kuma suna umurnida alhẽri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when they turned in disdain from that forbidding we said to them, 'be you apes, miserably slinking!'
sa'an nan a lõkacin da suka yi girman kai daga barin abin da aka hana su daga gare shi, muka ce musu: "ku kasance birai ƙasƙantattu."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
of all the communities raised among men you are the best, enjoining the good, forbidding the wrong, and believing in god.
kun kasance mafi alhẽrin al'umma wadda aka fitar ga mutãne kuna umurni da alhẽri kuma kunã hani daga abin da ake ƙi, kuma kunã ĩmãni da allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
ye are the best of peoples, evolved for mankind, enjoining what is right, forbidding what is wrong, and believing in allah.
kun kasance mafi alhẽrin al'umma wadda aka fitar ga mutãne kuna umurni da alhẽri kuma kunã hani daga abin da ake ƙi, kuma kunã ĩmãni da allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
let there be one nation of you, calling to good, and bidding to honour, and forbidding dishonour; those are the prosperers.
kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alhẽri, kuma suna umurnida alhẽri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi. kuma waɗannan, sũ ne mãsu cin nasara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
believing in god and in the last day, bidding to honour and forbidding dishonour, vying one with the other in good works; those are of the righteous.
suna ĩmãni da allah da yinin lãhira, kuma suna umurui da abin da aka sani kuma suna hani daga abin da ba a sani ba, kuma sunã gaugãwa a cikin alhẽrai. kuma waɗannan suna cikin sãlihai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
let there arise out of you a band of people inviting to all that is good, enjoining what is right, and forbidding what is wrong: they are the ones to attain felicity.
kuma wata jama'a daga cikinku, su kasance suna kira zuwa ga alhẽri, kuma suna umurnida alhẽri, kuma suna hani dagaabin da ake ƙi. kuma waɗannan, sũ ne mãsu cin nasara.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and he it is who hath given independence to the two seas (though they meet); one palatable, sweet, and the other saltish, bitter; and hath set a bar and a forbidding ban between them.
kuma shĩ ne ya garwaya tẽkuna biyu, wannan mai dãdi, mai sauƙin haɗiya, kuma wannan gishiri gurɓatacce, kuma ya sanya wani shãmaki a tsakãninsu da kãriya mai shãmakacẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: