From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
their lord’s punishment is not to be taken for granted.
lalle ne, azãbar ubangijinsu bã wadda ake iya amincẽwaba ce.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
be just, for it is closer to piety.
ku yi ãdalci shĩ ne mafi kusa ga taƙawa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we did not create the heavens and the earth just for fun.
kuma ba mu halitta sama da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu muna mãsu wãsã ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not accuse anyone who claims himself to be a muslim of disbelief just for worldly gains.
kuma kada ku ce wa wanda ya jĩfa sallama zuwa gare ku: "bã musulmi kake ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and we did not create the heavens and the earth, and all that is between them, just for play.
kuma ba mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu ba, alhãli kuwa munã mãsu wãsã.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah considers this more just for you, for it facilitates the establishment of evidence and lessens doubts and suspicions.
sai idan ya kasance fatauci ne halartacce wanda kuke gẽwayarwa da shi hannu da hannu a tsakãninku to bãbu laifi a kanku, ya zama ba ku rubũta shi ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we know well what they will utter, whereas the wisest among them will say, “you have stayed just for a day.”
mu ne mafi sani ga abin da suke faɗa a sa'ad da mafĩficinsu ga hanya ke cẽwa, "ba ku zauna ba fãce a yini guda."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
and allah did this just for your happiness and for your hearts to gain contentment; and help does not come except from allah; indeed allah is almighty, wise.
kuma allah bai sanya shi ba fãce dõmin bishãra, kuma dõmin zukãtanku su natsu da shi, kuma taimakon, bai zama ba fãce daga wurin allah; lalle ne allah mabuwãyi ne, mai hikima.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
await they just for the final fulfillment of the event? on the day the event is finally fulfilled (i.e. the day of resurrection), those who neglected it before will say: "verily, the messengers of our lord did come with the truth, now are there any intercessors for us that they might intercede on our behalf?
shin, sunã jira, fãce fassararsa, a rãnar da fassararsa take zuwa, waɗanda saka manta da shi daga gabãni, sunã cẽwa: "lalle ne, manzannin ubangijin mu svun jẽ da gaskiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.