Results for local government translation from English to Hausa

English

Translate

local government

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

businesses need local government permission to re-open

Hausa

kasuwanci na bukatar izinin gwamnati kafin su sake-bude.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

request for opening non-local file %1

Hausa

qnetworkaccessfilebackend

Last Update: 2011-10-23
Usage Frequency: 1
Quality:

English

the us government centers for disease control and prevention

Hausa

gwamnatin us da cibiyar kula da cututtuka da tsarewa wato us government centers for disease control and prevention.

Last Update: 2023-08-16
Usage Frequency: 1
Quality:

English

transportation from long-distance passenger flights to local buses has been curtailed or completely shut down in many countries due to low demand or government orders.

Hausa

an dakatar da jigilar pasinja zuwa nesa na jiragen saman fasinja zuwa tashar motoci na gida zuwa biranen kasashen da dama saboda karancin bukatun ko kuma umarnin gwamnati.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

united kingdom government, - foreign and commonwealth office advice for travellers

Hausa

gwamnatin ingila - shawara ga matafiya daga offishin waje dana kasashen renon ingila.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

german government conducted a 48 hours weekend hackathon with more than 42.000 participants.

Hausa

gwamnatin jamus ta gudanar da wani shiri na hutun karshen mako 48 tare da mahalarta taron sama da 42,000.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they have no protecting friend beside him, and he maketh none to share in his government.

Hausa

bã su da wani majiɓinci baicinsa kuma bã ya tãrayya da kõwa a cikin hukuncinsa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

at least 12 sitting or former iranian politicians and government officials had died from the disease by 17 march.

Hausa

aƙalla jami’an yanzu 12 ko tsoffin yan siyasa na iran da kuma jami'an gwamnati sun mutu daga cutar daga ranar 17 ga watan maris.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

local transmission is established in many countries in all major inhabited regions of the world except some pacific island nations.

Hausa

hada hadar coikin gida a ko wani yanki da ma kasa za su tsammaci pacific island nations.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as of april 2020, the us government is not tracking sex-related data of covid-19 infections.

Hausa

tun daga watan afrilun 2020 gwamnatin amurka ba ta banbance mace ko namiji da ke tattare da cutar covid-19.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

cases began to rise sharply, which prompted the italian government to suspend all flights to and from china and declare a state of emergency.

Hausa

yaduwar tana ta hawowa wanda hakan yasa gwamnatin italiya ta hana dukan jirage daga china sauka ko zuwan china ta kuma saka dokar ta baci.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

4) this order shall be enforceable pursuant to california law, including, but not limited to, government code section 8665.

Hausa

4) wannan umarnin zai zama wanda za'a aiwatar dashi bisa dokar california, gami da, amma ba'a iyakance ga shi ba, sashi na dokokin gwamnatin lamba 8665.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

a variety of misinformation and conspiracy theories about the virus are being promoted online and even by some government officials, so be careful which sources you check for information.

Hausa

yawan jita-jita da labarai marasa kai ake rabawa harda maaikatan gwamnati sai kayi hankali da tushen labarin ka.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

interaksyon reported that the chinese government donated 200,000 masks to the philippines on 6 february, after senator richard gordon shipped 3.16 million masks to wuhan.

Hausa

interaksyon sun bada rahoton cewa gwamnatin sinawa sun kai tallafin kayan kariyar fuska guda 200,000 zuwa ga philippines a ranar 6 ga watan faburairu, bayan sanata richard gordon ya kai kayan kariyar fuska guda milliyan 3.16 zuwa wuhan.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

also in march 2020, deutsche telekom shared aggregated phone location data with the german federal government agency, robert koch institute, in order to research and prevent the spread of the virus.

Hausa

kuma a watan maris 2020, deutsche telekom ta raba wurare na waya da data da hukuman gwamnatin tarayya na gemany, robert koch institute, domin bincika hanyoyi na yaki da yaduwan cutan.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

by 19 march, 50% of students worldwide were affected by school closures, corresponding to nationwide closures in 102 countries and local closures in 11 countries affecting 850 million children and youth.

Hausa

ya zuwa 19 maris, kashi 50 cikin dari na ɗalibai a duk faɗin duniya ya shafi rufe makarantu, wanda yake daidai da rufewar baki ɗaya a cikin ƙasashe 102 da rufewar gida a cikin ƙasashe 11 da ke shafi yara da matasa miliyan 850.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

early measures announced by the government included the cancellation of concerts and other cultural events, sporting events, and friday prayers, and closures of universities, higher education institutions, and schools.

Hausa

matakan farko da aka sanar na gwanati ya hadar da hana shagali da ma tarukan gargajiyya, wassani da sallar juma'a, dama rufe jami'oi,da makarantun cigaba da ilimi, da makarantu.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

according to unesco monitoring, 188 countries have implemented nationwide closures and 5 have implemented local closures, impacting about 99.4% of the world's student population.

Hausa

a bisa kulawar da unesco tayi kasashe 188 sun kaddamar da matakin rufe wurare a fadin kasa yayi da kuma 5 suka kaddamar da matakin a wasu wurare na kasar. hakan dai yayi tasiri ga kaso 99.4% na adadin daliban duniya.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

English

" although the word ""pandemic"" only refers to how widely a disease has spread, not how dangerous specific cases are, the who noted the need to drive governments to action: "

Hausa

ko da yake ita kalmar anoba na nufin yanda cutar ke yaduwa, ba yanda hadarin wasu majinyatan ba, who ta bukaci sahalewar gwamnatoci wajen yakin.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

Get a better translation with
8,950,844,791 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK