Results for oppression translation from English to Hausa

English

Translate

oppression

Translate

Hausa

Translate
Translate

Instantly translate texts, documents and voice with Lara

Translate now

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

oppression is worse than killing.

Hausa

kuma fitina ita ce mafi tsanani daga kisa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

oppression is more serious than murder.

Hausa

kuma fitina ita ce mafi tsanani daga kisa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

tumult and oppression are worse than slaughter.

Hausa

kuma fitina ita ce mafi girma daga kisa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

therefore, treat not the orphan with oppression,

Hausa

sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

those who, when afflicted by oppression, defend themselves.

Hausa

da waɗanda idan zãlunci ya sãme su, sunã nẽman taimako (su rãma).

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

whoever believes in his lord does not need to fear loss or oppression.

Hausa

to wanda ya yi ĩimãni da uhangijinsa, bã zai ji tsõron nakkasa ba, kuma bã zai ji tsõron zãlunci ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

whoever that has faith in his lord will fear neither privation nor oppression.

Hausa

to wanda ya yi ĩimãni da uhangijinsa, bã zai ji tsõron nakkasa ba, kuma bã zai ji tsõron zãlunci ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

our lord! make us not a trial for those who practise oppression;

Hausa

yã ubangijinmu! kada ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

o lord, do not make us a target of oppression for these tyrannical people,

Hausa

yã ubangijinmu! kada ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

they will reply, "we lived on earth in weakness and oppression."

Hausa

(su kuma) suka ce: "mun kasance waɗanda aka raunana a cikin ƙasa."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and fight them until there is no oppression, and worship becomes devoted to god alone.

Hausa

kuma ku yãƙe su har ya zama wata fitina bã zã ta kasance ba, kuma addini ya zama na allah.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

then when he rescues them, they start wrongfully committing oppression in the earth; o mankind!

Hausa

to, a lõkacin da ya kuɓutar da su, sai, gã su sunã zãlunci a cikin ƙasa, bã da wanĩ hakki ba. yã ku mutãne!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

as for that abode of the hereafter we assign it unto those who seek not oppression in the earth, nor yet corruption.

Hausa

wancan gidan lãhira munã sanya shi ga waɗanda suke bã su nufin ɗaukaka a cikin rãyuwar dũniya kuma bã su son ɓarna.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and when we heard the guidance, we believed therein, and whoso believeth in his lord, he feareth neither loss nor oppression.

Hausa

"kuma lalle ne mũ, a lõkacin da muka ji shiriya, mun yi ĩmãni da ita. to wanda ya yi ĩimãni da uhangijinsa, bã zai ji tsõron nakkasa ba, kuma bã zai ji tsõron zãlunci ba."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and you will see many of them rushing towards sin and oppression, and to devour the forbidden; undoubtedly what they do is extremely evil.

Hausa

kuma kana ganin mãsu yawa daga gare su, sunã tseren gaugawa a cikin zunubi da zãlunci da cinsu ga haram. haƙĩƙa, tir da abin da suka kasance suna aikatãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but you still kill one another, and you turn a section of your people from their homes, assisting one another against them with guilt and oppression.

Hausa

sa'an nan kuma, gã ku, yã waɗannan! kuna kashe kanku, kuma kuna fitar da wani ɓangare daga gare ku daga gidãjensu, kuna taimakon jũna a kansu da zunubi da zãlunci kuma idan kãmammu suka je muku kuna fansarsu alhãli kuwa shĩ fitar da su abin da aka haramta muku ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and none can deny it except every transgressor beyond bounds, (in disbelief, oppression and disobedience of allah, the sinner!)

Hausa

babũ mai ƙaryatãwa gare shi fãce dukan mai ƙẽtare haddi mai yawan zunubi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if someone does so through oppression or injustice, we shall cast him into hell: this is how (the law of) god works inevitably.

Hausa

wanda ya aikata wancan bisa ta'adi da zãlunci, to, zã mu ƙõne shi da wuta. kuma wannan yã kasance ga allah (abu ne) mai sauƙi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

your oppression is only a torment against yourselves; derive the benefit until you live in this world; you have then to return to us and thereupon we shall show you your misdeeds.

Hausa

abin sani kawai, zãluncinku a kanku yake, a bisa rãyuwar dũniya. sa'an nan kuma zuwa gare mu makõmarku take, sa'an nan mu bã ku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa,

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and fear tumult or oppression, which affecteth not in particular (only) those of you who do wrong: and know that allah is strict in punishment.

Hausa

kuma ku ji tsõron fitina wadda bã ta sãmun waɗanda suka yi zãlunci daga gare ku kẽɓe, kuma ku sani, lalle ne allah mai tsananin uƙũba ne.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
8,882,064,862 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK