From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
the path of allah
ya hanya
Last Update: 2024-09-30
Usage Frequency: 1
Quality:
instead of allah?
"baicin allah?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
this is the straight path of your lord.
wannan ita ce hanya ta ubangijinka madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they have taken their oaths as a cover and barred others from the path of allah.
sun riƙi rantsuwõwinsu garkuwa, sai suka taushe daga tafarkin allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(o prophet), did you see him who turned away (from the path of allah),
shin, ka ga wannan da ya jũya baya?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you obeyed most of those on earth, they would lead you astray from the path of allah.
kuma idan ka bi mafiya yawan waɗanda suke a cikin ƙasa da ɗã'a sunã ɓatar da kai daga hanyar allah.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
thus they hinder (men) from the path of allah. verily, evil is what they used to do.
lalle sũ abin da suka kasance sunã aikatãwa ya mũnana.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and this is the path of thine lord, straight.
wannan ita ce hanya ta ubangijinka madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
this is the path of your lord and it is straight.
wannan ita ce hanya ta ubangijinka madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and made the path of guidance easy for him to follow.
sa'an nan, hanyarsa ta fita ya sauƙaƙe masa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
besides god, and lead them to the path of the fire;
wanin allah, sabõda haka ku shiryar da su zuwa ga hanyar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
apart from god, and guide them unto the path of hell!
wanin allah, sabõda haka ku shiryar da su zuwa ga hanyar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
apart from allah, and direct them to the path of hell,
wanin allah, sabõda haka ku shiryar da su zuwa ga hanyar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and this is the path of your lord, [leading] straight.
wannan ita ce hanya ta ubangijinka madaidaiciya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
beside allah, and lead them on to the path of the flaming fire.
wanin allah, sabõda haka ku shiryar da su zuwa ga hanyar jahĩm.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
as for those who disbelieve and bar (others) from the path of allah and then die as unbelievers? allah will not forgive them.
lalle ne waɗanda suka kãfirta sa'an nan kuma suka kange (mutãne) daga tafarkin allah, sa'an nan suka mutu, alhãli kuwa sunã kãfirai, to, allah bã zai yi gãfara ba a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
the path of allah, whose is whatsoever is in the heavens and whatsoever is in the earth; now surely to allah do all affairs eventually come.
hanyar allah wanda ke da mulkin abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa. to, zuwa ga allah kawai al'amura ke kõmãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not be like those who left their homes elated with insolence and showing off to people, barring others from the path of allah but allah encompasses what they do.
kada ku kasance kamar waɗanda suka fita daga gidãjensu, sunã mãsu alfahari da yin riya ga mutãne, kuma sunã kangẽwa daga hanyar allah. kuma allah ne ga abin da suke aikatãwa mai kẽwayẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so stand ye straight, and follow not the path of those who know not."
sai ku daidaitu kuma kada ku bi hanyar waɗanda ba su sani ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
indeed, those who disbelieved and averted [people] from the path of allah and then died while they were disbelievers - never will allah forgive them.
lalle ne waɗanda suka kãfirta sa'an nan kuma suka kange (mutãne) daga tafarkin allah, sa'an nan suka mutu, alhãli kuwa sunã kãfirai, to, allah bã zai yi gãfara ba a gare su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: