Results for sisters translation from English to Hausa

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

my beautiful sisters

Hausa

'yar'uwata kyakkyawa

Last Update: 2024-09-26
Usage Frequency: 1
Quality:

English

what is sisters son called

Hausa

kada ka tafi 'yar'uwarka d

Last Update: 2025-01-31
Usage Frequency: 1
Quality:

English

in ease he has two sisters then they will get two-thirds of the heritage.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

oh allah our muslim brothers and sisters that have die we are asking for their forgiveness

Hausa

allah ya jikanka alaji

Last Update: 2024-11-14
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but if there are two sisters, they receive two-thirds of what he leaves.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if there are brothers and sisters, the share of each male shall be that of two females.

Hausa

kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if the heirs are sisters and brothers, then the male shall have the share of two females.

Hausa

kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if the heirs are two sisters, they shall have two-thirds of what he has left behind.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but if there are two sisters [or more], they will have two-thirds of what he left.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and we will remove all ill-feelings from their hearts—brothers and sisters, on couches facing one another.

Hausa

kuma muka ɗẽbe abinda ke a cikin zukãtansu na daga ƙullin zũci, suka zama 'yan'uwa a kan gadãje, sunã mãsu fuskantar junã.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but if there be [several] brothers and sisters, then for the male shall be the like of the share of two females.

Hausa

kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if there are two sisters, they shall receive twothirds of what he leaves, if there are siblings, men and women, for a male like the share of two females.

Hausa

sa'an nan idan ('yan'uwa mãtã) suka kasance biyu, to suna da kashi biyu daga kashi uku ɗin abin da ya bari. kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if there are two sisters, they shall have two-thirds of the inheritance; if there are brothers and sisters, the male will have twice the share of the female.

Hausa

kuma idan sun kasance, 'yan'uwa, maza da mãtã to namiji yana da misãlin rabon mãtã biyu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if he had brothers [or sisters], for his mother is a sixth, after any bequest he [may have] made or debt.

Hausa

sa'an nan idan 'yan'uwa sun kasance gare shi, to, uwarsa tana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida) daga bayan wasiyya wadda ya yi kõ kuwa bãshi.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

there is no blame upon women concerning their fathers or their sons or their brothers or their brothers' sons or their sisters' sons or their women or those their right hands possess. and fear allah.

Hausa

bãbu laifi a kansu game da ubanninsu, kuma bãbu game da ɗiyansu, kuma bãbu game da 'yan'uwansu maza, kuma bãbu game da ɗiyan 'yan'uwansu maza, kuma bãbu game da ɗiyan 'yan'uwansu mãtã, kuma bãbu game da mãtan mũminai, kuma bãbu game da abin da hannãyensu suka mallaka, kuma ku bi allah da taƙawa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

my sister

Hausa

unmi

Last Update: 2022-12-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Reference: Anonymous

Get a better translation with
8,920,148,804 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK