From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
there is nothing to avert it.
bã ta da mai tunkuɗẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
for every people there is an apostle; and when their apostle is come the matter is decided between them equitably, and no one is wronged.
kuma ga kõwace al'umma akwai manzo. sa'an nan idan manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
there is nothing to prevent men from believing when the guidance has come to them, and asking for their lord's forgiveness, unless they want the example of earlier people visited upon them, or the punishment to appear right before their eyes.
kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu, kuma su nẽmi gãfara daga ubangijinsu, fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'i-nau'i.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
with him are the treasures of the unseen; no one knows them except him. he knows whatever there is in land and sea. no leaf falls without his knowing it, nor is there a grain in the darkness of the earth, nor anything fresh or withered but it is in a manifest book.
kuma a wurinsa mabũdan gaibi suke, babu wanda yake sanin su fãce shi, kuma yanã sanin abin da ke a cikin tudu da ruwa, kuma wani ganye ba ya fãɗuwa, fãce yã san shi, kuma bãbu wata ƙwãya a cikin duffan ƙasã, kuma babu ɗanye, kuma babu ƙẽƙasasshe, fãce yanã a cikin wani littãfi mai bayyanãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
“and when it was said, ‘indeed allah’s promise is true and there is no doubt regarding the last day”, you used to say, ‘we do not know what the last day is – we think it is nothing except an imagination, and we are not convinced.’”
"kuma idan aka ce, lalle wa'ãdin allah gaskiya ne, kuma sa'a, bãbu shakka a cikinta sai kuka ce, 'ba mu san abin da ake cẽwa sa'a ba, bã mu zãto (game da ita) fãce zato mai rauni, kuma ba mu zama mãsu yaƙni ba."'
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting