Trying to learn how to translate from the human translation examples.
From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
¡qué poco agradecidos sois!
gõdiyarku kaɗan ce ƙwarai.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
y retribuiremos a los agradecidos.
kuma zã mu sãka wa mãsu godiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
quizás, así, seáis agradecidos.
kuma mai yiwuwa ne kuna gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
y alá retribuirá a los agradecidos.
kuma allah zai sãka wa mãsu gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
¡provéeles de frutos! quizás, así, sean agradecidos.
sai ka sanya zukãta daga mutãne sunã gaggãwar bẽgenzuwa gare su, kuma ka azurtã su daga 'ya'yan itãce, mai yiwuwã ne sunã gõdẽwã."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
¡coge, pues, lo que te doy y sé de los agradecidos!»
sabõda haka ka riƙi abin da nã bã ka, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
antes bien, ¡a alá sirve y sé de los agradecidos!»
Ã'aha! ka bauta wa allah kaɗai, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
¿por qué va alá a castigaros si sois agradecidos y creéis?
mẽne ne allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
así os explica alá sus aleyas. quizás, así, seáis agradecidos.
kamar wannan ne allah yake bayyana muku ãyoyinsa, tsammãninku kunã gõdewa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
así los hemos sujetado a vuestro servicio. quizás, así, seáis agradecidos.
kamar haka muka hõre muku su, tsammãninku kunã gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
¡familiares de david, sed agradecidos! pero pocos de mis siervos son muy agradecidos.
ku aikata gõdiya, yã ɗiyan dãwũda, kuma kaɗan ne mai gõdiya daga bãyĩna.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
alá no quiere imponeros ninguna carga, sino purificaros y completar su gracia en vosotros. quizás, así seáis agradecidos.
allah bã ya nufi dõmin ya sanya wani ƙunci a kanku, kuma amma yanã nufi dõmin ya cika ni'imarsa a kanku, tsammãninku kunã gõdewa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
os hemos dado poderío en la tierra y os hemos puesto en ella medios de subsistencia. ¡qué poco agradecidos sois!
kuma lalle ne haƙĩƙa, mun sarautar da ku, a cikin ƙasa, kuma mun sanya muku abũbuwan rãyuwa, a cikinta; kaɗan ƙwarai kuke gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
he de atacarles por delante y por detrás, por la derecha y por la izquierda. y verás que la mayoría no son agradecidos».
"sa'an nan kuma haƙĩƙa, inã je musu daga gaba gare su, kuma daga bãya gare su, kuma daga jihõhin damansu da jihõhin hagunsu; kuma bã zã ka sãmi mafi yawansu mãsu gõdiya ba."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
como muestra de su misericordia, ha establecido la noche para vosotros para que descanséis y el día para que busquéis su favor. y quizás así, seáis agradecidos.
"kuma daga rahamarsa ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa, kuma tsammãninku zã ku gõde."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
alá es quien ha sujetado el mar a vuestro servicio para que las naves lo surquen a una orden suya para que busquéis su favor. y quizás, así, seáis agradecidos.
allah ne wanda ya hõre muku tẽku dõmin jirgi ya gudãna a cikinta da umurninsa, kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa, kuma tsammãninku zã ku gõde.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
alá os ha sacado del seno de vuestras madres, privados de todo saber. Él os ha dado el oído, la vista y el intelecto. quizás, así, seáis agradecidos.
kuma allah ne ya fitar da ku daga cikunan iyãyenku, ba da kunã sanin kõme ba, kuma ya sanya muku ji da gannai da zukãta, tsammãninku zã ku gõde.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
di: «Él es quien os ha creado, quien os ha dado el oído, la vista y el intelecto. ¡qué poco agradecidos sois!»
ka ce: "(allah) shine wanda ya ƙaga halittarku, ya sanya muku ji da gani da tunãni, amman kaɗan ce ƙwarai godiyarku!"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
y cuando vuestro señor anunció: «si sois agradecidos, os daré más. pero, si sois desagradecidos,... ciertamente, mi castigo es severo».
kuma a lõkacin da ubangijinku ya sanar, "lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
a quien obre bien, le aumentaremos el valor de su obra. alá es indulgente, muy agradecido.
kuma wanda ya aikata wani abu mai kyau, zã mu ƙarã masa kyau a cikinsa, lalle allah mai gãfara ne, mai gõdiya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: