検索ワード: arrepientan (スペイン語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

Spanish

Hausa

情報

Spanish

arrepientan

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

スペイン語

ハウサ語

情報

スペイン語

salvo quienes se arrepientan, crean y obren bien.

ハウサ語

fãce wanda ya tũba, kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aiki na ƙwarai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

sé recto como se te ha ordenado y lo mismo los que, contigo, se arrepientan.

ハウサ語

sai ka daidaitu kamar yadda aka umurce ka, kai da waɗanda suka tũba tãre da kai kunã bã mãsu ƙẽtara haddi ba.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

se exceptúan aquéllos que, después, se arrepientan y se enmienden. alá es indulgente, misericordioso.

ハウサ語

fãce waɗanda suka tũbadaga bãyan wannan, kuma suka gyãru, to lalle ne allah mai gãfara ne, mai jin ƙai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

serán exceptuados quienes, después de eso, se arrepientan y se enmienden. alá es indulgente, misericordioso.

ハウサ語

fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne allah mai gãfara ne mai jin ƙai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

pero aquéllos que se arrepientan y se enmienden y aclaren, a ésos me volveré. yo soy el indulgente, el misericordioso.

ハウサ語

sai waɗanda suka tũba, kuma suka gyãra, kuma suka bayyana, to waɗannan ina karɓar tũba a kansu kuma nĩ ne mai karɓar tũba, mai jin ƙai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

con quienes, habiendo obrado mal, luego se arrepientan y crean, tu señor será, sí, indulgente, misericordioso.

ハウサ語

kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa'an nan suka tũba daga bãyansu kuma sukayi ĩmãni, lalle ne ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, mai gãfarane, mai jin ƙai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

quienes sometan a los creyentes y a las creyentes a una prueba y no se arrepientan luego, tendrán el castigo de la gehena, el castigo de su fuego.

ハウサ語

lalle ne waɗanda suka fitini mũminai maza da mũminai mãta, sa'an nan ba su tũba ba to, sunã da azãbar jahannama, kuma sunã da azãbar gõbara.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

スペイン語

sin embargo, con los que, habiendo cometido el mal por ignorancia, luego se arrepientan y enmienden, tu señor será, ciertamente, después de eso, indulgente, misericordioso.

ハウサ語

sa'an nan kuma lalle ne ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa mai gãfara ne, mai jin ƙai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,763,139,574 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK