検索ワード: sakamakonsu (ハウサ語 - 英語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

Hausa

English

情報

Hausa

sakamakonsu

English

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

ハウサ語

英語

情報

ハウサ語

mãdalla da sakamakonsu.

英語

how good the recompense!

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

mãdalla da sakamakonsu. kuma aljanna ta kyautatu da zama wurin hutãwa.

英語

how excellent is their reward, and how nice their resting-place!"

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

ハウサ語

dõmin (allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma ya ƙarã musu daga falalarsa.

英語

(a trade in which they have invested their all) so that allah may pay them their wages in full and may add to them out of his bounty.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

wancan ne sakamakonsu shĩ ne jahannama, sabõda kãfircinsu, kuma suka riƙi ãyõyina da manzannina abin izgili.

英語

"that shall be their recompense, hell; because they disbelieved and took my ayat (proofs, evidences, verses, lessons, signs, revelations, etc.) and my messengers by way of jest and mockery.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

ハウサ語

waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu.

英語

those who spend their property for the cause of god, any time during the day or night, in public or in private, will receive their reward from their lord.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

sakamakonsu, a wurin ubangijinsu, shi ne gidajen aljannar zama, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu sunã madawwama a cikinta har abada.

英語

god has a reward in store for them: gardens of eternity, through which rivers flow; they will dwell therein forever.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

a rãnar dl allah yake cika musu sakamakonsu tabbatacce kuma sunã sanin (cẽwa) lalle allah, shi ne gaskiya bayyananna.

英語

god will pay them on that day their just due in full, and they will come to know that god is the tangible reality.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

dõmin (allah) zai cika musu sakamakonsu, kuma ya ƙarã musu daga falalarsa. lalle shi mai gãfara ne, mai gõdiya.

英語

for he will pay them their meed, nay, he will give them (even) more out of his bounty: for he is oft-forgiving, most ready to appreciate (service).

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

waɗannan sakamakonsu gãfara ce daga ubangijinsu, daga gidajen aljanna (waɗanda) ƙõramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu.

英語

for such, the reward is forgiveness from their lord, and gardens with rivers flowing underneath (paradise), wherein they shall abide forever.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu. kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba.

英語

those who expend their wealth night and day, secretly and in public, their wage awaits them with their lord, and no fear shall be on them, neither shall they sorrow.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

ハウサ語

waɗannan sakamakonsu gãfara ce daga ubangijinsu, daga gidajen aljanna (waɗanda) ƙõramu na gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu. kuma mãdalla da ijãrar mãsu aiki.

英語

(as for) these-- their reward is forgiveness from their lord, and gardens beneath which rivers flow, to abide in them, and excellent is the reward of the laborers.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,751,181,631 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK