検索ワード: hire (英語 - ハウサ語)

コンピュータによる翻訳

人が翻訳した例文から、翻訳方法を学びます。

English

Hausa

情報

English

hire

Hausa

 

から: 機械翻訳
よりよい翻訳の提案
品質:

人による翻訳

プロの翻訳者、企業、ウェブページから自由に利用できる翻訳レポジトリまで。

翻訳の追加

英語

ハウサ語

情報

英語

excellent is the hire of the workers.

ハウサ語

to, madalla da sakamakon mãsu aikin ƙwarai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

excellent is the hire of the workers!

ハウサ語

kuma mãdalla da ijãrar mãsu aiki.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

excellent then is the hire of the workers!

ハウサ語

to, madalla da ijãrar ma'aikata.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

verily allah: with him is a hire mighty.

ハウサ語

lalle ne allah a wurinsa akwai lãda mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and verily thine shall be a hire unending."

ハウサ語

kuma, lalle, haƙĩƙa kanã da lãdar da bã ta yankewa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

askest thou a hire from them so that they are laden with debt?

ハウサ語

kõ kana tambayar su wata la'ada ne, sabõda haka sũ, daga wannan tãrar, suke jin an nauyaya musu?

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

for the best man to hire is someone strong and trustworthy."

ハウサ語

ka bã shi aikin ijãra, lalle ne mafi alhẽrin wanda ka bai wa aikin ijãra shi ne mai ƙarfi amintacce."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and allah hath preferred the strivers above the holdersback with a mighty hire.

ハウサ語

kuma allah yã fĩfĩta mãsu jihãdi a kan mãsu zama da lãda mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and be patient thou; verily allah wasteth not the hire of the welldoers.

ハウサ語

kuma ka yi haƙuri. allah bã ya tõzartar da lãdar mãsu kyautatãwa.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and ask of you no hire therefor; and my hire is but with the lord of the worlds.

ハウサ語

"kuma ba ni tambayar ku wata ijãra a kansa. ijãrata ba ta zama ba fãce daga ubangijin halittu."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and i ask of you no hire there for; my hire is but with the lord of the worlds.

ハウサ語

"kuma bã ni tambayar ku wata ijãra, ijãrãta ba ta zama ba fãce daga ubangijin halittu."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

allah hath promised unto those among them who believe and work righteous works, forgiveness and a mighty hire.

ハウサ語

kuma allah ya yi wa'adi ga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga cikinsu, da gãfara da ijãra mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

allah hath promised those who believe and work righteous works that for them shall be forgiveness; and a mighty hire.

ハウサ語

allah yã yi wa'adi ga waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. sunã da wata gãfara da lãda mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and know that your riches and your children are but a temptation, and that verily allah: with him is a mighty hire.

ハウサ語

kuma ku sani cẽwa abin sani kawai, dũkiyõyinku da 'ya'yanku, wata fitina ce, kuma lalle ne allah, a wurinsa, akwai ijãra mai girma.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

英語

and as for him who believeth and worketh righteously, unto him shall be a goodly hire, and anon we shall speak unto him of our affair something easy.

ハウサ語

"kuma amma wanda ya yi ĩmãni kuma ya aikata aikin ƙwarai to, zã mu yi sakamako a gare shi (watau kyauta) mai kyau, kuma zã mu gaya masa sauƙi daga umurninmu."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and if ye seek allah and his apostle and the abode of the hereafter, then verily allah hath gotten ready for the well-doers among you a mighty hire.

ハウサ語

"kuma idan kun kasance kunã nufin allah da manzonsa da gidan lãhria, to, lalle, allah yã yi tattalin wani sakamako mai girma ga mãsu kyautatãwa daga gare ku."

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

警告:見えない HTML フォーマットが含まれています

英語

and as for those who believed and worked righteous works, he shall repay them their hires in full, and allah loveth not the wrong-doers.

ハウサ語

kuma amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (allah) ya cikã musu ijãrõrinsu. kuma allah bã ya son azzãlumai.

最終更新: 2014-07-03
使用頻度: 1
品質:

人による翻訳を得て
7,750,273,609 より良い訳文を手にいれましょう

ユーザーが協力を求めています。



ユーザー体験を向上させるために Cookie を使用しています。弊社サイトを引き続きご利用いただくことで、Cookie の使用に同意していただくことになります。 詳細。 OK