Att försöka lära sig översätta från mänskliga översättningsexempel.
Från professionella översättare, företag, webbsidor och fritt tillgängliga översättningsdatabaser.
then when i have formed him and breathed into him of my spirit fall down unto him prostrate.
"to idan na daidaitã shi kuma na hũra daga rũhĩna a cikinsa, to, ku fãɗi a gare shi, kunã mãsu yin sujada."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
then we breathed into her of our spirit, and made her and her son a sign unto the worlds.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
then when i have formed him and breathed into him of my spirit, fall down before him prostrate.
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
and when i have fashioned him and breathed into him of my spirit, bow before him in homage;"
"to idan na daidaitã shi kuma na hũra daga rũhĩna a cikinsa, to, ku fãɗi a gare shi, kunã mãsu yin sujada."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
into the woman who maintained her chastity we breathed our spirit and made her and her son a miracle for all people.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and she who guarded her chastity, so we breathed into her of our inspiration and made her and her son a sign for the nations.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
after i have created him and breathed into him of my spirit, fall you down, prostrating yourselves to him.”
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
and remember the woman who maintained her chastity, we therefore breathed our spirit into her and made her and her son a sign for the entire world.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and mary, daughter of 'imran, whose body was chaste, therefor we breathed therein something of our spirit.
da maryama ɗiyar imrãna wadda ta tsare farjinta, sai muka hũra a cikinsa daga rũhinmu.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
after i have shaped him and breathed of my spirit (i created) into him, fall down prostrate before him'
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
so when i have fashioned him and breathed into him (his) soul created by me, then you fall down prostrate to him."
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
(remember) her who preserved her chastity, into whom we breathed a new life from us, and made her and her son a token for mankind.
sai muka hũra a cikinta daga rũhinmu. kuma muka sanya ta ita da ɗanta wata ãyã ga dũniya.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
"when i have fashioned him (in due proportion) and breathed into him of my spirit, fall ye down in obeisance unto him."
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering
he has also told, as a parable, the story of mary, daughter of imran who preserved her virginity and (into whose womb) we breathed our spirit.
da maryama ɗiyar imrãna wadda ta tsare farjinta, sai muka hũra a cikinsa daga rũhinmu.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
and marium, the daughter of imran, who guarded her chastity, so we breathed into her of our inspiration and she accepted the truth of the words of her lord and his books, and she was of, the obedient ones.
da maryama ɗiyar imrãna wadda ta tsare farjinta, sai muka hũra a cikinsa daga rũhinmu. kuma ta gaskata game da ãyõyin ubangijinta da littattafansa alhãli kuwa ta kasance daga mãsu tawãli'u.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
allah has also set forth the parable of mary, the daughter of imran, who guarded her chastity, and into whom we breathed of our spirit, and who testified to the words of her lord and his books. she was among the obedient.
da maryama ɗiyar imrãna wadda ta tsare farjinta, sai muka hũra a cikinsa daga rũhinmu. kuma ta gaskata game da ãyõyin ubangijinta da littattafansa alhãli kuwa ta kasance daga mãsu tawãli'u.
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
"o 'iesa (jesus), son of maryam (mary)! remember my favour to you and to your mother when i supported you with ruh-ul-qudus [jibrael (gabriel)] so that you spoke to the people in the cradle and in maturity; and when i taught you writing, al-hikmah (the power of understanding), the taurat (torah) and the injeel (gospel); and when you made out of the clay, as it were, the figure of a bird, by my permission, and you breathed into it, and it became a bird by my permission, and you healed those born blind, and the lepers by my permission, and when you brought forth the dead by my permission; and when i restrained the children of israel from you (when they resolved to kill you) since you came unto them with clear proofs, and the disbelievers among them said: 'this is nothing but evident magic.' "
ka tuna ni'ima ta a kanka, kuma a kan mahaifiyarka, a lõkacin da na ƙarfafa ka da rũhul ¡udusi, kanã yiwa mutãne magana a cikin shimfiɗar jariri, da kuma kanã dattijo. kuma a lõkacin da na sanar da kai rubutu da hikima da attaura da injĩla, kuma a lõkacin da kake yin halitta daga lãkã kamar surar tsuntsu da izinĩna, sa'an nan ka hura a cikinta sai ta zama tsuntsu da izinĩna, kuma kanã warkar da haifaffen makaho da kuturu, da izinĩna, kuma a lõkacin da kake fitar da matattu da izinĩna, kuma a lõkacin da na kange banĩ isrã'ĩla daga gare ka, a lõkacin da ka je musu da hujjõji bayyanannu, sai waɗanda suka kãfirta daga cikinsu suka ce: 'wannan bã kõme ba ne, fãce sihiri bayyananne.'
Senast uppdaterad: 2014-07-03
Användningsfrekvens: 1
Kvalitet:
Varning: Innehåller osynlig HTML-formatering