Şunu aradınız:: duffai (Hausa - İngilizce)

Bilgisayar çevirisi

İnsan çevirisi örneklerinden çeviri yapmayı öğrenmeye çalışıyor.

Hausa

English

Bilgi

Hausa

duffai

English

 

Kimden: Makine Çevirisi
Daha iyi bir çeviri öner
Kalite:

İnsan katkıları

Profesyonel çevirmenler, işletmeler, web sayfaları ve erişimin serbest olduğu çeviri havuzlarından.

Çeviri ekle

Hausa

İngilizce

Bilgi

Hausa

kuma duffai bã su daidaita, kuma haske bã ya daidaita.

İngilizce

and neither are darkness and brightness!

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

sai ya yi kira a cikin duffai cẽwa, "bãbu abĩn bautãwa fãce kai.

İngilizce

but he cried out in the darkness, "there is no deity but you.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor

Hausa

kuma waɗanda suka ƙaryata gameda ãyõyinmu, kurãme ne kuma bebãye, acikin duffai.

İngilizce

and those who belie our signs are deaf and dumb, in darkness.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

sai ya yi kira a cikin duffai cẽwa, "bãbu abĩn bautãwa fãce kai. tsarki ya tabbata a gare ka.

İngilizce

and he called out within the darknesses, "there is no deity except you; exalted are you.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Uyarı: Görünmez HTML biçimlendirmesi içeriyor

Hausa

manzo, yanã karãtun ãyõyin allah bayyananu a kanku dõmin ya fitar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske.

İngilizce

(and has also sent to you) a messenger (muhammad saw), who recites to you the verses of allah (the quran) containing clear explanations, that he may take out, those who believe and do righteous good deeds from the darkness (of polytheism and disbelief) to the light (of monotheism and true faith).

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

kuma ya saukar muku daga dabbõbin gida nau'i takwas yanã halitta ku a cikin cikunnan uwayenku, halitta a bãyan wata halitta, a cikin duffai uku.

İngilizce

and he has sent down for you of cattle eight pairs (of the sheep, two, male and female; of the goats, two, male and female; of the oxen, two, male and female; and of the camels, two, male and female).

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

dashĩ, allah yanã shiryar da wanda ya bi yardarsa zuwa ga hanyõyin aminci, kuma yanã fitar da su daga duffai zuwa ga haske da izninsa, kuma yanã shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya.

İngilizce

by which allah guides those who pursue his pleasure to the ways of peace and brings them out from darknesses into the light, by his permission, and guides them to a straight path.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

gõdiya ta tabbata ga allah wanda ya halitta sammai da ƙasa, kuma ya sanya duffai da haske, sa'an nan kuma waɗanda suka kãfirta, da ubangijinsu suke karkacewa.

İngilizce

[all] praise is [due] to allah, who created the heavens and the earth and made the darkness and the light. then those who disbelieve equate [others] with their lord.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

kuma ya saukar muku daga dabbõbin gida nau'i takwas yanã halitta ku a cikin cikunnan uwayenku, halitta a bãyan wata halitta, a cikin duffai uku. wannan shĩ ne allah ubangijinku.

İngilizce

then he made from it its mate, and he produced for you from the grazing livestock eight mates. he creates you in the wombs of your mothers, creation after creation, within three darknesses.

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Hausa

(allah) shĩ ne wanda ke tsarkake ku, da mala'ikunsa (sunã yi muku addu'a), dõmin ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske.

İngilizce

he it is who sends salat (his blessings) on you, and his angels too (ask allah to bless and forgive you), that he may bring you out from darkness (of disbelief and polytheism) into light (of belief and islamic monotheism).

Son Güncelleme: 2014-07-03
Kullanım Sıklığı: 1
Kalite:

Daha iyi çeviri için
7,761,871,980 insan katkısından yararlanın

Kullanıcılar yardım istiyor:



Deneyiminizi iyileştirmek için çerezleri kullanıyoruz. Bu siteyi ziyaret etmeye devam ederek çerezleri kullanmamızı kabul etmiş oluyorsunuz. Daha fazla bilgi edinin. Tamam