From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
generous and recording,
mãsu daraja, marubũta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah loves the generous.
kuma allah yana son mãsu kyautatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god loves the generous people.
kuma allah yana son mãsu kyautatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
read! your lord is the most generous,
ka yi karatu, kuma ubangijinka shi ne mafi karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and give glad tidings to the generous.
kuma ka yi bushãra ga mãsu kyautata yi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
read, and your lord is the most generous,
ka yi karatu, kuma ubangijinka shi ne mafi karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 3
Quality:
recite: and your lord is most generous,
ka yi karatu, kuma ubangijinka shi ne mafi karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what has deceived you concerning your generous lord
mẽ ya rũɗe ka game da ubangijinka, mai karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
in fact you are not generous to the orphans,
bari wannan, ai bã ku girmama marãya!
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those will have forgiveness, and a generous provision.
waɗancan suna da wata gãfara da wani arziki mai karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
theirs shall be forgiveness and a generous provision.
waɗancan suna da wata gãfara da wani arziki mai karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
give to him glad tidings of forgiveness and a generous wage.
to, ka yi masa bushãra da gãfara da wani sakamako na karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what has made you careless concerning your lord, the most generous?
mẽ ya rũɗe ka game da ubangijinka, mai karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
give such a one good tidings of forgiveness and a generous reward.
to, ka yi masa bushãra da gãfara da wani sakamako na karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so bear thou unto him the glad tidings of forgiveness and a generous hire.
to, ka yi masa bushãra da gãfara da wani sakamako na karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is generous to the human being, yet many do not give thanks.
lalle haƙĩƙa, allah ma, abũcin falala ne a kan mutãne, amma kuma mafi yawansu bã su gõdẽwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
who will give god a generous loan? he will multiply it many times over.
wãne ne wanda zai bai wa allah rance, rance mai kyau, dõmin ya riɓanya masa, riɓanyãwa mai yawa?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
do not be stingy nor over generous lest you become empty handed and bankrupt.
kuma kada ka sanya hannunka ƙuƙuntacce zuwa ga wuyanka, kuma kada ka shimfiɗa shi dukan shimfiɗãwa har ka zama abin zargi, wanda ake yanke wa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
those who believe and work righteousness—for them is forgiveness and a generous provision.
to, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, sunã da gãfara da arziki na karimci.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
have they not seen the earth, how many we caused to grow in it every generous kind?
shin, ba su dũba ba zuwa ga ƙasa, da yawa muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality: