Results for god punish them translation from English to Hausa

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

English

Hausa

Info

English

god punish them

Hausa

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

English

Hausa

Info

English

god punish you

Hausa

god punish you

Last Update: 2023-09-16
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god will punish them with the greatest torment.

Hausa

to, allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he will punish them for what they fabricate.

Hausa

zai sãka musu da abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

he will punish them for what they were inventing.

Hausa

zai sãka musu da abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah will punish them with the greatest punishment.

Hausa

to, allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

we shall punish them gradually from directions they perceive not.

Hausa

zã mu yi musu istidrãji daga inda ba su sani ba.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and for them are hooked rods of iron (to punish them).

Hausa

kuma sunã da waɗansu gwalmõmin dũka na baƙin ƙarfe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

god would not punish them while you were among them nor while they were asking for forgiveness.

Hausa

kuma allah bai kasance yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu, kuma allah bai kasance mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

in addition there will be maces of iron (to punish) them.

Hausa

kuma sunã da waɗansu gwalmõmin dũka na baƙin ƙarfe.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

(muhammad), ask them, "why does god punish you for your sins?

Hausa

ka ce: "to, don me yake yi muku azãba da zunubanku?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

but god would not punish them while you are amongst them. and god would not punish them as long as they seek forgiveness.

Hausa

kuma allah bai kasance yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu, kuma allah bai kasance mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

'thulkarnain' we said, 'you must either punish them or show them kindness'

Hausa

muka ce: "yã zulƙarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riƙi kyautatãwa a cikinsu."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

ask them, "what benefit can criminals get from their demand that god must punish them immediately if his words are true?"

Hausa

ka ce: "shin, kun gani, idan azãbarsa ta zo muku da dare ko da rãna?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and others await allah's decree, whether he will punish them or will forgive them.

Hausa

kuma da waɗansu waɗanda aka jinkirtar ga umurnin allah, kõ dai ya yi musu azãba kõ kuma ya karɓi tũba a kansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

and if they turn away, then know that allah's will is to punish them for some sins of theirs.

Hausa

to, idan sun juya bãya, to, ka sani cewa, kawai allah yana nufin ya sãme su da masĩfa ne sabõda sãshen zunubansu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

but allah would not punish them while thou wast with them, nor will he punish them while they seek forgiveness.

Hausa

kuma allah bai kasance yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu, kuma allah bai kasance mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if two men among you commit it, punish them both. but if they repent and reform, leave them alone.

Hausa

kuma waɗanda (mazã biyu) suka je mata daga ku, to, ku cũtar da su, sa'an nan idan sun tũba kuma suka kyautata hãlãyensu, sai ku kau da kai da ga barinsu.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

allah only desires to punish them with these in this world, and that their souls may depart while they are faithless.

Hausa

abin sani kawai, allah yanã nufin ya yi musu azãba da su a cikin dũniya, kuma rãyukansu su fita alhãli kuwa sunã kãfirai.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

English

if you punish them, indeed they are your creatures; if you pardon them, indeed you are mighty and wise."

Hausa

"idan ka azabta su, to lalle ne su, bãyinka ne, kuma idan ka gãfarta musu, to, lalle ne kai ne mabuwayi mai hikima."

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Warning: Contains invisible HTML formatting

English

and why should allah not punish them, when they have barred others from the sacred mosque, although they were not its guardians?

Hausa

kuma mẽne ne a gare su da allah ba zai yi musu azãba ba, alhãli kuwa sũ, sunã kangẽwa daga masallaci mai alfarma kuma ba su kasance majiɓintansa ba?

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Get a better translation with
7,794,581,089 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK