From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
everything with him is in (due) proportion.
kuma dukkan kõme, a wurinsa, da gwargwado yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
by the soul, and the proportion and order given to it;
da rai da abin da ya daidaita shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
[we are] able [even] to proportion his fingertips.
mãsu ĩkon yi muke a kan mu daidaita gaɓõɓin yãtsunsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
if you take retribution, then do so in proportion to the wrong done to you.
kuma idan kuka sãka wa uƙũba to ku sãka wa uƙũba da misãlin abin da aka yi muku uƙũbar da shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
every single thing is before his sight, in (due) proportion.
kuma dukkan kõme, a wurinsa, da gwargwado yake.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
so we proportion it-- how well are we at proportioning (things).
sa'an nan, muka nũna iyãwarmu? madalla da mu, mãsu nũna iyãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and those who are patient, we will certainly pay them a reward in proportion to the best of what they used to do.
kuma lalle ne, munã sãka wa waɗanda suka yi haƙuri da lãdarsu da mafi kyãwun abin da suka kasance sunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and verily we shall pay those who are steadfast a recompense in proportion to the best of what they used to do.
kuma lalle ne, munã sãka wa waɗanda suka yi haƙuri da lãdarsu da mafi kyãwun abin da suka kasance sunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and the earth we spread out, and placed therein firm mountains, and caused to grow therein all kinds of things in due proportion.
kuma ƙasa mun mĩkẽ ta kuma mun jẽfa duwãtsu tabbatattu a cikinta kuma mun tsirar a cikinta, daga dukan abu wanda ake aunãwa da sikẽli.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and by nafs (adam or a person or a soul, etc.), and him who perfected him in proportion;
da rai da abin da ya daidaita shi.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that indeed is so, as for him who retaliates in proportion to the excess committed against him, and is thereafter again subjected to transgression, allah will surely aid him.
wancan! kuma wanda ya rãma azãba da misãlin abin da aka yi masa, sa'an nan kuma aka zãlunce shi, lalle ne allah yanã taimakon sa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
whosoever doeth right, whether male or female, and is a believer, him verily we shall quicken with good life, and we shall pay them a recompense in proportion to the best of what they used to do.
wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji kõ kuwa mace, alhãli yanã mũmini, to, haƙĩƙa munã rãyar da shi, rãyuwa mai dãɗi. kuma haƙĩƙa munã sãkã musu lãdarsu da mafi kyãwun abin da suka kasance sunã aikatãwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
"when i have fashioned him (in due proportion) and breathed into him of my spirit, fall ye down in obeisance unto him."
"sa'an nan idan nã daidaita shi, kuma na hũra (wani abu) daga ruhĩna a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
he who created the seven heavens one above another: no want of proportion wilt thou see in the creation of (allah) most gracious.
shi ne wanda ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan jũna, bã za ka ga goggociya ba a cikin halittar (allah) mai rahama.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
then did he become a leech-like clot; then did (allah) make and fashion (him) in due proportion.
sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan allah ya halitta shi, sa'an nan ya daidaita gaɓõɓinsa;
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
(after creating the earth) he set up firm mountains on it, blessed it, and provided it with sustenance in proportion to the needs of all who seek (sustenance). all this was done in four days.
kuma ya sanya, a cikinta, dũwatsu kafaffu daga samanta, kuma ya sanya albarka a cikinta, kuma ya ƙaddara abũbuwan cinta a cikinta a cikin kwanuka huɗu mãsu daidaita, dõmin matambaya.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.