From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
ta fansa rayuwar
my redeemer lives
Last Update: 2017-02-26
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
"to, a yau bã zã a karɓi fansa daga gare ku ba.
so no ransom shall be accepted from you today, nor from those who disbelieved.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
kuma dã kõwane rai wanda ya yi zãlunci yã mallaki duka abin da yake a cikin ƙasa, to, dã yã yi fansa da shi.
(on the day of judgment) to redeem oneself of one's injustice, one would gladly spend the wealth of the whole earth if it were possible.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
"to, a yau bã zã a karɓi fansa daga gare ku ba. kuma bã zã a karɓa daga waɗanda suka kãfirta ba.
"this day shall no ransom be accepted of you, nor of those who rejected allah."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
Warning: Contains invisible HTML formatting
ana sanya su, su gajũna, mai laifi na gũrin dã zai iya yin fansa, daga azãbar rãnar nan, da ɗiyansa,
(though) they shall be made to see each other. the guilty one would fain redeem himself from the chastisement of that day by (sacrificing) his children,
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
kuma a kan waɗanda suke yin sa da wahala akwai fansa; ciyar da matalauci, sai dai wanda ya ƙãra alhẽri to, shi ne mafi alhẽri a gare shi.
and as for those who can fast with difficulty, (e.g. an old man, etc.), they have (a choice either to fast or) to feed a miskin (poor person) (for every day).
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
kuma dã waɗanda suka yi zãlunci sunã da abin da ke cikin ƙasã gaba ɗaya, da misãlinsa a tãre da shi lalle dã sun yi fansa da shi daga mummunar azãba, a rãnar ¡iyãma.
and if those who did wrong had all that is in the earth entirely and the like of it with it, they would [attempt to] ransom themselves thereby from the worst of the punishment on the day of resurrection.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference:
ku ji tsõron wani yini, (a cikinsa) wani rai bã ya tunkuɗe wa wani rai kõme kuma bã a karɓar fansa daga gare shi, kuma wani cẽto bã ya amfanin sa, kuma ba su zama ana taimakon su ba.
and be on your guard against a day when no soul shall avail another in the least neither shall any compensation be accepted from it, nor shall intercession profit it, nor shall they be helped.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Reference: