Results for samun ruwa a kano translation from Hausa to English

Computer translation

Trying to learn how to translate from the human translation examples.

Hausa

English

Info

Hausa

samun ruwa a kano

English

 

From: Machine Translation
Suggest a better translation
Quality:

Human contributions

From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.

Add a translation

Hausa

English

Info

Hausa

kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa.

English

and we pelted them with torrential rain.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa. to, ruwan waɗanda ake yi wa gargaɗi ya mũnana.

English

and we rained down on them a shower (of brimstone): and evil was the shower on those who were admonished (but heeded not)!

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa; sai ka dũba yadda ãƙibar mãsu laifi ta kasance!

English

and we let loose a shower [of stones] upon them, observe, then, the end of the evil-doers.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

an ba da shawaran amfani da ruwa mai gudana saboda ruwa a cikin kwari na iya zama gurbatacce yayinda dumi ko sanyin ruwa ba zai canza komi ba.

English

running water is recommended because standing basins may be contaminated, while the temperature of the water does not seem to make a difference.

Last Update: 2020-08-25
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

lalle ne ga wancan akwai tunãtarwa ga mãsu hankali (ga iyãwar gudãnar da ruwa a cikin gidãjen aljanna).

English

in this there is a reminder for the people of understanding.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma akwai daga ãyõyinsa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura.

English

among his signs, is that you see the earth desolate; but when we send down water upon it, it stirs and swells.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma kuna ganin jirãge sunã yankan ruwa a cikinsa kuma dõmin ku yi nẽman (fatauci) daga falalarsa. kuma mai yiwuwa ne kuna gõdẽwa.

English

and thou beholdest ships ploughing therein, and it is in order that ye may seek of his grace, and that haply ye may give thanks.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma shĩ ne ke sassaukar da girgije (ruwa) a bãyan sun yanke ƙauna kuma yana wãtsa rahamarsa, alhãli kuwa shĩ ne majiɓinci, mai gõdiya.

English

and he it is who sendeth down the rain after men have despaired, and spreadeth abroad his mercy. and he is the patron of all, the praiseworthy.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Hausa

kuma akwai daga ãyõyinsa cẽwa lalle kai kanã ganin ƙasã ƙẽƙasasshiya, to, idan mun saukar da ruwa a kanta, sai ta girgiza kuma ta kumbura. lalle wannan da ya rãya ta, haƙĩƙa, mai rãyar da matattu ne.

English

and among his signs is that you see the earth lying neglected, so when we sent down water on it, it freshened up and grew forth; indeed he who gave it life, will revive the dead; indeed he is able to do all things.

Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:

Some human translations with low relevance have been hidden.
Show low-relevance results.

Get a better translation with
7,773,047,243 human contributions

Users are now asking for help:



We use cookies to enhance your experience. By continuing to visit this site you agree to our use of cookies. Learn more. OK