Usted buscó: we don't have to do this, (Inglés - Hausa)

Traducción automática

Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.

English

Hausa

Información

English

we don't have to do this,

Hausa

 

De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:

Contribuciones humanas

De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.

Añadir una traducción

Inglés

Hausa

Información

Inglés

we had the power to do this --

Hausa

kuma mun kasance mãsu aikatãwa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

what do you have to do with explaining it?

Hausa

me ya haɗã ka da ambatonta?

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

were you present when god commanded you to do this?

Hausa

kõ kun kasance halarce ne a lõkacin da allah ya yi muku wasiyya da wannan?

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

if you have to do anything, do it in an honourable way.

Hausa

kuma amma kada ku yi wa jũna alkawari da shia ɓõye, fãce dai ku faɗi magana sananniya.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

you have to come back to us, when i will tell you what you used to do.

Hausa

zuwa gare ni makõmarku take sa'an nan in bã ku lãbari ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

the scribe should not refuse to do this as god has taught him.

Hausa

kuma wani marubuci ya yi rubũtu a tsakaninku da ãdalci.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

did god permit you to do this or are you ascribing falsehood to him?"

Hausa

ka ce: "shin, allah ne ya yi muku izni, ko ga allah kuke ƙirƙirãwar ƙarya?"

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

“to allah only you have to return, and he is able to do all things.”

Hausa

zuwa ga allah makõmarku take, kuma shĩ a kan kõmemai ĩkon yi ne.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

or, do their intellects order them to do this? or, are they an insolent people?

Hausa

shin, hankulansu ne ke umarin su da wannan, kõ kuwa sũ wasu mutãne ne mãsu ƙetare haddi?

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Inglés

when you ask for permission to use something that belongs to someone else you have to do your best to be polite

Hausa

hausa

Última actualización: 2021-02-22
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

say, "has god given you permission [to do this], or are you inventing falsehoods about god?"

Hausa

ka ce: "shin, allah ne ya yi muku izni, ko ga allah kuke ƙirƙirãwar ƙarya?"

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo
Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

if he please, he can make you pass away, o people! and bring others; and allah has the power to do this.

Hausa

idan yã so, zã ya tafi da ku, yã kũ mutãne! kuma ya zo da wasu. allah yã kasance a kan haka, mai ĩkon yi ne.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

(as for the possibility of resurrection, bear in mind that) whenever we do will something, we have to do no more than say: "be", and it is.

Hausa

abin sani kawai, maganarmu ga wani abu idan mun nufe shi, mu ce masa, "ka kasance; sai yanã kasancẽwa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo
Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

those whom you call upon, other than allah, could never create a fly, though they banded together to do this. and if a fly robs them of anything, they could never rescue it from it.

Hausa

lalle ne waɗanda kuke kira baicin allah, bã zã su halitta ƙudã ba, kõ da sun tãru gare shi, kuma idan ƙudãn ya ƙwãce musu wani abu, bã zã su kuɓutar da shi ba daga gare shi.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

he who is unable shall fast for two successive months before they touch one another. if he is unable to do this, let him feed sixty needy people that, so that you believe in allah and his messenger.

Hausa

to, wanda bai sãmu ba, sai azumin wata biyu jẽre a gabãnin su shãfi jũna, sa'an nan wanda bai sãmi ĩkon yi ba, to, sai ciyar da miskĩnai sittin. wannan dõmin ku yĩ ĩmãni da allah da manzonsa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

they dared to do this because they say, “the fire will definitely not touch us except for a certain number of days”; and they are deceived in their religion by the lies they fabricated.

Hausa

wannan kuwa, dõmin lalle ne su sun ce: "wutã bã zã ta shãfe mu ba, fãce a 'yan kwãnaki ƙidãyayyu." kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa na ƙarya ya rũɗẽ su a cikin addininsu.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo
Advertencia: contiene formato HTML invisible

Inglés

the day when we shall roll up the heavens as the recording angel rolls up the register of deeds; we shall make him similar to our making him the first time; this is a promise upon us; we certainly have to do it.

Hausa

a rãnar da muke naɗe sãma kamar neɗẽwar takarda ga abũbuwan rubũtãwa kamar yadda muka fãra a farkon halitta muke mãyar da ita. wa'adi ne a kanmu.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

do not abuse those whom they worship besides allah lest they become disrespectful towards allah’s majesty, through injustice and ignorance; likewise, in the eyes of every nation, we have made their deeds appear good – then towards their lord they have to return and he will inform them of what they used to do.

Hausa

kuma kada ku zãgi waɗanda suke kira, baicin allah, har su zãgi allah bisa zãlunci, ba, da ilmi ba. kamar wannan ne muka ƙawãta ga kõwace al'umma aikinsu, sa'an nan zuwa ga ubangijinsu makõmarsu take, sa'an nan ya ba su lãbari da abin da suka kasance sunã aikatãwa.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Inglés

and force not your maids to prostitution, if they desire chastity, in order that you may make a gain in the (perishable) goods of this worldly life. but if anyone compels them (to prostitution), then after such compulsion, allah is oft-forgiving, most merciful (to those women, i.e. he will forgive them because they have been forced to do this evil action unwillingly).

Hausa

kuma kada ku tĩlasta kuyanginku a kan yin zina, idan sun yi nufin tsaron kansu, dõmin ku nẽmi rãyuwar dũniya, kuma wanda ya tĩlasta su to, lalle allah, a bãyan tĩlasta su, mai gãfara ne, mai jin ƙai.

Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:

Referencia: Anónimo

Obtenga una traducción de calidad con
7,754,081,932 contribuciones humanas

Usuarios que están solicitando ayuda en este momento:



Utilizamos cookies para mejorar nuestros servicios. Al continuar navegando está aceptando su uso. Más información. De acuerdo