Apprendre à traduire à partir d'exemples de traductions humaines.
Réalisées par des traducteurs professionnels, des entreprises, des pages web ou traductions disponibles gratuitement.
of which you are disregardful.
"kũ, mãsu bijirẽwa ne daga gare shi!"
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
indeed, they are disregardful of their lord’s remembrance.
Ã'a, sũ mãsu bijirẽwa ne daga ambaton ubangijinsu.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but most of them do not know the truth, and so they are disregardful.
Ã'a, mafi yawansubã su sanin gaskiya, sabõda haka sũ mãsu bijirẽwa ne."
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent
but when he delivers you to land, you are disregardful [of him].
to, a lõkacin da ya tsira da ku zuwa, ga tudu sai kuka bijire.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
but when he gave them out of his grace, they begrudged it and turned away, being disregardful.
to, a lõkacin da ya bã su daga falalarsa, sai suka yi rõwa da shi, kuma suka jũya bãya sunã mãsu bijirẽwa,
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
how many a sign there is in the heavens and the earth that they pass by while they are disregardful of it!
kuma da yawa, wata ãyã a cikin sammai da ƙasa sunã shũɗẽwa a kanta kuma sũ, sunã bijirẽwa daga gare ta.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
when we bless man, he is disregardful and turns aside; but when an ill befalls him, he is despondent.
kuma idan muka yi ni'ima a kan mutum, sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
mankind’s reckoning has drawn near to them, yet they are disregardful in [their] obliviousness.
hisãbin mutãne ya kusanta gare su, ahãli kuwa sunã a cikin gafala, sunã mãsu bijirẽwa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
when we bless man, he is disregardful and turns aside; but when an ill befalls him, he makes protracted supplications.
kuma idan muka yi ni'ima ga mutum, sai ya bijire, kuma ya nĩsantar da gẽfensa, kuma idan sharri ya sãme shi, sai ya zama ma'abũcin addu'a mai fãɗi.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
we did not create the heavens and the earth and whatever is between them except with consummate wisdom and for a specified term. yet the faithless are disregardful of what they are warned.
ba mu halitta sammai da ƙasa ba, da abin da ke tsakãninsu, fãce da gaskiya da wani ajali ambatacce, kuma waɗanda suka kãfirta, mãsu bijirẽwa ne daga abin da aka yi musu gargaɗi (da shi).
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
had allah known any good in them, he would have surely made them hear, and were he to make them hear, surely they would turn away, being disregardful.
dã allah yã san wani alhẽri a cikinsu, dã yã jiyar da su, kuma kõ da yãjiyar da su, haƙĩƙa, dã sun jũya, alhãli sũ, sunã mãsu hinjirẽwa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
have you not regarded those who were given a share of the book, who are summoned to the book of allah in order that it may judge between them, whereat a part of them refuse to comply and they are disregardful?
shin, ba ka ga waɗanda aka bai wa rabo daga littãfi ba ana kiran su zuwa ga littãfin allah dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu sa'an nan wata ƙungiya daga cikinsu ta jũya bãya, kuma sunã mãsu bijirẽwa?
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
when we took a pledge from the children of israel, [saying]: ‘worship no one but allah, do good to your parents, relatives, orphans, and the needy, speak kindly to people, maintain the prayer, and give the zakat,’ you turned away, except a few of you, and you were disregardful.
kuma a lõkacin da muka karɓi alkawarin bani-isrã'ĩla: "kada ku bauta wa kõwa fãce allah, kuma ga mahaifa ku kyautata, da mai zumunta da marãyu da matalauta, kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutãne, kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka, sa'an nan kuka jũya bãya, fãce kaɗan daga gare ku, alhãli kuwa kuna mãsu bijirẽwa.
Dernière mise à jour : 2014-07-03
Fréquence d'utilisation : 1
Qualité :
Avertissement : un formatage HTML invisible est présent