From professional translators, enterprises, web pages and freely available translation repositories.
know you not that allah is able to do all things?
ashe, ba ka sani ba, cẽwa lalle ne, allah a kan dukkan kõme mai ĩkon yi ne?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
is he not able to revive the dead?
ashẽ wannan bai zama mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
that will be a day when they shall not be able to speak.
wannan, yini ne da bã zã su iya yin magana ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
what, is he not able to quicken the dead?
ashẽ wannan bai zama mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
verily, you are able to do all things."
lalle kai, a kan dukkan kõme, yã kai mai ikon yi ne."
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
god is able to do that.
allah yã kasance a kan haka, mai ĩkon yi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
but they are not able to help themselves, nor can they find protection against us.
bã su iya taimakon kansu kuma ba su kasance anã abũtar su ba daga garemu.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is able to do that.
allah yã kasance a kan haka, mai ĩkon yi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
they are not able to do anything with what they have earned.
bã su iya amfani da kõme daga abin da suka sanã'anta.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is able to do all things.
lalle allah mai ĩkon yi ne a kan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and they were not able to stand upright, and were not helped.
ba su kõ sãmu dãmar tsayãwa ba, kuma ba su kasance mãsu nẽman ãgaji ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is able to do all things.
kuma allah a kan dukan kõme mai ĩkon yi ne.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
god is mighty, able to take revenge.
kuma allah mabuwayi ne, ma'abucin azãbar rãmuwa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
allah is ever able to do all things.
kuma allah ya kasance mai ĩkon yi ne a kan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
we are able to restore his very fingers!
mãsu ĩkon yi muke a kan mu daidaita gaɓõɓin yãtsunsa.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and other spoils you were not able to take; god had encompassed them already. god is powerful over everything.
da waɗansu (ganĩmõmin) da bã ku da ĩko a kansu lalle allah ya kẽwaye su da saninsa, kuma allah ya kasance mai ikon yi ne a kan dukan kõme.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
for them the punishment will be multiplied. they were not able to hear, nor did they see.
anã ninka musu azãba, ba su kasance sunã iya ji ba, kuma ba su kasance sunã gani ba.
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
and when you bring them not a revelation they say: why do you not forge it?
kuma idan ba ka je musu da wata ãyã ba, su ce: "don me ba ka ƙãga ta ba?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
is he who created the heavens and earth not able to create others like these people?
"shin, kuma wanda ya halitta sammai da ƙasã bai zama mai ĩkon yi ba ga ya halitta kwatankwacinsu?
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting
am i not able to be as this raven and so hide my brother's naked corpse?
nã kãsa in kasance kamar wannan hankãka dõmin in turbuɗe gãwar ɗan'uwana?"
Last Update: 2014-07-03
Usage Frequency: 1
Quality:
Warning: Contains invisible HTML formatting