Aprendiendo a traducir con los ejemplos de traducciones humanas.
De: Traducción automática
Sugiera una traducción mejor
Calidad:
De traductores profesionales, empresas, páginas web y repositorios de traducción de libre uso.
and chose the life of the world,
kuma, ya zãɓi rãyuwa ta kusa, (wato dũniya).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but ye prefer the life of the world
ba haka ba! kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and had preferred the life of this world,
kuma, ya zãɓi rãyuwa ta kusa, (wato dũniya).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
that is comfort of the life of the world.
wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but no, you prefer the life of the world,
ba haka ba! kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and the life of ease in which they took delight!
da wata ni'ima da suka kasance a cikinta sunã mãsu hutu.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
the life of this world is but comfort of illusion.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce jin dãɗin rũɗi.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
the life of this world is merely an illusory enjoyment.
kuma allah, a kan kõme, mai ĩkon yi ne.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
do ye prefer the life of this world to the hereafter?
shin, kun yarda da rãyuwar dũniya ne daga ta lãhira?
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
nay (behold), ye prefer the life of this world;
ba haka ba! kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and what is the life of this world except the enjoyment of delusion.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce jin dãɗin rũɗi.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and he will be in a life of bliss,
sabõda haka, shi yana cikin wata rãyuwa yardadda.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
as for the life of this world, it is no more than merchandise of vanity.
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce ɗan jin dãɗin rũɗi kawai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and what is the life of this world, but goods and chattels of deception?
kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba fãce ɗan jin dãɗin rũɗi kawai.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
but little is the enjoyment of the life of this world as compared with the hereafter.
to jin dãɗin rãyuwar dũniya bai zama ba a cikin lãhira, fãce kaɗan.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and from the evil of the dark night when it falls,
"da sharrin dare, idan ya yi duhu."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible
and preferred the life of this world (by following his evil desires and lusts),
kuma, ya zãɓi rãyuwa ta kusa, (wato dũniya).
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
and indeed the hereafter is better for you than the present (life of this world).
kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
all that is the enjoyment of the life of the world, and allah! with him is the best resort.
wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. kuma allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take.
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
my people, the life of this world is ephemeral, whereas the hereafter, that is the permanent abode.
"kuma ya mutãnẽna! wannan rãyuwa ta dũniya dan jin dãɗi ne kawai, kuma lalle lãhira ita ce gidan tabbata."
Última actualización: 2014-07-03
Frecuencia de uso: 1
Calidad:
Advertencia: contiene formato HTML invisible