您搜索了: explicite (法语 - 豪萨语)

计算机翻译

尝试学会如何从人工翻译例句找到译文。

French

Hausa

信息

French

explicite

Hausa

 

从: 机器翻译
建议更好的译文
质量:

人工翻译

来自专业的译者、企业、网页和免费的翻译库。

添加一条翻译

法语

豪萨语

信息

法语

par le livre explicite!

豪萨语

ina rantsuwa da littãfi mabayyani.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

et nous leur apportâmes le livre explicite

豪萨语

kuma muka ba su littãfi mai iyãkar bayãni.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

voici les versets du livre explicite.

豪萨语

waɗancan ãyõyin littãfi ne bayyananne.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

je ne suis qu'un avertisseur explicite».

豪萨语

"nĩ ba kõwa ba ne sai mai gargaɗi mai bayyanãwa."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

法语

alif, lâm, râ. tels sont les versets du livre explicite.

豪萨语

a. l̃.r. waɗancan ãyoyin littãfi mai bayyanãwa ne.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

voici les versets du coran et d'un livre explicite,

豪萨语

waɗancan ãyõyinalƙur'ãni ne da littãfi mai bayyanawa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

je ne suis pour vous, en vérité, qu'un avertisseur explicite».

豪萨语

nĩ wani mai gargaɗi ne kawai zuwa gare ku, mai bayyanawa."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

法语

une lumière et un livre explicite vous sont certes venus d'allah!

豪萨语

haƙĩƙa, wani haske da wani littafi mai bayyanãwa yã je muku daga allah.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

alif, lâm, râ. voici les versets du livre et d'une lecture explicite.

豪萨语

a. l̃.r. waɗancan ãyoyin littãfi ne da abin karantãwa mai bayyanãwa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

«fuyez donc vers allah. moi, je suis pour vous de sa part, un avertisseur explicite.

豪萨语

sabõda haka ku gudu zuwa ga allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

d'où leur vient cette prise de conscience alors qu'un messager explicite leur est déjà venu,

豪萨语

inã tunãwa take a gare su, alhãli kuwa, haƙĩƙa, manzo mai bayyanãwa ya je musu (da gargaɗin saukar azãbar, ba su karɓa ba)?

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

je la châtierai sévèrement! ou je l'égorgerai! ou bien elle m'apportera un argument explicite».

豪萨语

"lalle ne zã ni azabta shi azãba mai tsanani kõ kuwa lalle in yanka shi, kõ kuwa lalle ya zo mini da dalĩli bayyananne."

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

法语

il n'y a point de bête sur terre dont la subsistance n'incombe à allah qui connaît son gîte et son dépôt; tout est dans un livre explicite.

豪萨语

kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga allah arzikinta yake, kuma yanã sanin matabbatarta da ma'azarta, duka sunã cikin littãfi bayyananne.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

法语

puis, quand on fait descendre une sourate explicite et qu'on y mentionne le combat, tu vois ceux qui ont une maladie au cœur te regarder du regard de celui qui s'évanouit devant la mort.

豪萨语

"to idan aka saukar da wata sũra, bayyananna, kuma aka ambaci yãƙi a cikinta, zã ka ga waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu sunã kallo zuwa gare ka, irin kallon wanda aka rufe da mãgãgi sabõda mutuwa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

警告:包含不可见的HTML格式

法语

c'est lui qui détient les clefs de l'inconnaissable. nul autre que lui ne les connaît. et il connaît ce qui est dans la terre ferme, comme dans la mer. et pas une feuille ne tombe qu'il ne le sache. et pas une graine dans les ténèbres de la terre, rien de frais ou de sec, qui ne soit consigné dans un livre explicite.

豪萨语

kuma a wurinsa mabũdan gaibi suke, babu wanda yake sanin su fãce shi, kuma yanã sanin abin da ke a cikin tudu da ruwa, kuma wani ganye ba ya fãɗuwa, fãce yã san shi, kuma bãbu wata ƙwãya a cikin duffan ƙasã, kuma babu ɗanye, kuma babu ƙẽƙasasshe, fãce yanã a cikin wani littãfi mai bayyanãwa.

最后更新: 2014-07-03
使用频率: 1
质量:

获取更好的翻译,从
7,762,889,511 条人工翻译中汲取

用户现在正在寻求帮助:



Cookie 讓我們提供服務。利用此服務即表示你同意我們使用Cookie。 更多資訊。 確認